Videos

Microsoft Excel 1: Gabatarwa

Posted by Rahmatu Lawan
A wannan video mun kawo muku gabatarwa ne game da Microsoft Excel. Mun yi takaitaccen bayani game da yadda structure cikin excel spreadsheet ya ke. Mun yi nuni game da tabs, ribbons da kuma command groups, da cells da kuma range.
click to rate

1,219 views

Comments

2 comments