Videos

Videos » Zamantakewa » Ina ma ina da hanyar kawar da damuwata | Maryamerh Abdul

Ina ma ina da hanyar kawar da damuwata | Maryamerh Abdul

Posted by Maryamerh Abdul
Nauyin da na ke ji cikin zuciyata na dagula dukkan duniyata. Matsalolina sun yi yawan da babu ta inda zan nemo mafita. Hawayena sun kai ga kafewa don babu raguwa a cikin idanuna. Ku sausari Alkami Maryamerh Abdul wajen zayyana matsalolin ciwon damuwa, wato depression, dake addabar mutane a yau.
Posted April 11, 2020 - Filed in Zamantakewa - #depression and anxiety  #ciwon damuwa  #depression  #kalaman hikima 
click to rate

696 views

Comments

1 comment