Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Abin al'ajabi na wani tsoho da ya sayar da yarinyarsa

Abin al'ajabi na wani tsoho da ya sayar da yarinyarsa

Posted by Umar Imam Abubakar
Ku saurari takaitaccen kissa na wani tsoho da ya sayar da yarinsa saboda yunwa da Allah Ya jarabce su da shi, da kuma irin abinda ya faru daga karshe.
Posted April 10, 2020 - Filed in Addini da Tarbiyya - #talauci  #abin alajabi  #yunwa  #takwa  #tsoron Allah 
click to rate

909 views

Comments

3 comments