Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Yabon Annabi S.A.W. tare da Mishary bin Rashid Alafasy

Yabon Annabi S.A.W. tare da Mishary bin Rashid Alafasy

Posted by Lawan Dalha
Mishary bin Rashid Alafasy babban makarancin Alkur'ani ne dan kasar Kuwait. Yayi karatu a Babbar Jami'ar Musulunci ta Birnin Madinah, inda ya kware a tafsiri da karatun Alkur'ani mai Girma.
click to rate

999 views

Comments

0 comments