Videos

FROM THE SAME MEMBER

Jagoranci: A gudu tare a tsira tare shine nasara

Posted by Lawan Dalha
Ku dubi abin mamaki, wacce ta kamata ta gudu ta tsere mata ita ke taimaka mata don ita ma ta kai ga gaci. Wannan shi ake kira jagoranci. Ba wai ka tsallaka ka wuce kowa ba shine nasara, ka tabbatar kowa ya tsallaka ya kai ga gaci shine ci gaba, shine tausayi, kuma shine taimako - shugabannin kwarai kawai ke iya yin haka. Allah Ya bamu shugabanni na gari.
Posted June 4, 2018 - Filed in Abin Al'ajabi - #hangen nesa  #leadership  #jagoranci  #taimako 
click to rate

Embed  |  500 views