Featured Create an Ad

Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Hanyoyin da Allah kan iya azabtar da bawansa

Hanyoyin da Allah kan iya azabtar da bawansa

Posted by Lawan Dalha
Ku saurari tunatarwar Imam Dr Bashir Aliyu Omar game da hanyoyin da Allah kan iya azabtar da bawansa. Allah Ya tsare mu daga laifin da zai kaimu ga halaka. Amin.
Posted August 12, 2020 - Filed in Addini da Tarbiyya - #tunatarwa  #fadakarwar Musulunci  #azabar Allah 
click to rate

Embed  |  286 views

No Stickers to Show

X

FROM THE SAME MEMBER