Lawan DalhaGaskiya ne! Sai dai wani zubin idan ka ga mutum bai son ya ba ka hakkinka, ka kan yi yunkuri don ka kwato abinka. \n\nHakika babban nauyi ya rataya ga mahukunta, amma dukkanin bangarorin da abin ya shafa na bukatar canza tunani, da yunkuri tukuru da kuma... moreGaskiya ne! Sai dai wani zubin idan ka ga mutum bai son ya ba ka hakkinka, ka kan yi yunkuri don ka kwato abinka. \n\nHakika babban nauyi ya rataya ga mahukunta, amma dukkanin bangarorin da abin ya shafa na bukatar canza tunani, da yunkuri tukuru da kuma jarraba wani mataki na daban.
Comments