Videos

Maganin yawan mantuwa da kaifin karatu | Sheikh Isa Ali Pantami

Posted by Lawan Dalha
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi bayanin abubuwan da mutum zai yi a addinance ya taimaka masa wajen rage yawan mantuwa da kuma karin kaifin basira wajen karatu da hadda.
click to rate

21,882 views

Comments

0 comments