About Us
Barka da shigowa Bakandamiya!
An ƙirƙiri Bakandamiya ne don tattara da kuma taskace bayanai da bincike a fannoni ilimi da rayuwa cikin harshen Hausa.
Taska ce da masu bincike – ɗalibai, yan jarida, malamai da sauran masana – ke tinƙaho da ita don samun ingantattun bayanai daga ƙwararru.
Don neman karin bayani game da amfani da taskar sai a ziyarci shafukanmu na terms of service, ko privacy policy, ko kuwa a aiko mana da saƙo kai tsaye a shafin contact us. Kana kuna iya ziyartar ofishinmu a No. 417 Gwarzo Road, Opp. Rijiyar Zaki Motor Park, Kano.
Muna godiya da ziyararku!