About Us

Barka da shigowa Bakandamiya, dandalin musayar basira.

Bakandamiya taska ce da aka ƙirƙireta don musayar basira ta hanyar karatu da rubutun makala a fannonin ilimi da rayuwa daban-daban, kamar su kimiyya, kiwon lafiya, adabi, tattalin arziki da makamantansu.

Kowa na iya yin rajista a taskar don karatu, yin tsokaci ko dora makala. Don dora makala sai a je menu a latsa ‘Publish,‘ sannan a bi sauran bayanai. Editocinmu za su duba makalar na dan takaitaccen lokaci kafin a sake ta.

Duk mai sha’awar karatu ko rubutun makala ta Turanci sai ya ziyarci taskarmu ta Penprofile.

Don neman karin bayani game da amfani da taskar Bakandamiya sai a ziyarci shafukanmu na terms of service, ko privacy policy, ko kuwa a aiko mana da sako kai tsaye a shafin contact us. Da zarar mun samu sakonku za mu aiko muku da amsa cikin sa’o’i 24.

Muna godiya da ziyararku!

The Bakandamiya Team