Yadda labarina ke cika ka’idojin Bakandamiya na samun kudi
Kusan akasarin shafukan labaraina da na dora a Bakandamiya sun cika ka’idojin da ake bukata, kuma Bakandamiya ta biya ni. Sunana Lubna Sufyan, daya daga… Read More »Yadda labarina ke cika ka’idojin Bakandamiya na samun kudi