Skip to content

Falaki

Tsawa

Tsawa ɗaya ce daga cikin muhimman al’amuran yanayi waɗanda ke haifar da ruwan sama mai ƙarfi da iska mai ƙarfi da ƙanƙara da walƙiya har ma… Read More »Tsawa

Taswira (map)

Taswira kalma ce tilo, jam’inta shi ne taswirori. Taswira alamomi ne da ke wakiltar abubuwa a wani wuri ko bigire, galibi ana zana taswira a kan… Read More »Taswira (map)

Bakan gizo

Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hadari ya fara haduwa… Read More »Bakan gizo

Jupiter

Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma a cikin… Read More »Jupiter

Tsibiri

An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗannan tsibiran gabaɗaya… Read More »Tsibiri

Neptune

Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kalla… Read More »Neptune

Pluto

Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da ita. Don haka tana… Read More »Pluto

Wata

Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata duniyar da ke da tauraron… Read More »Wata

Ilimin Taurari

Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne mai faɗin gaske kuma ƙunshi… Read More »Ilimin Taurari

Falakin rana

Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga cikin duniyoyin ita ce Ard da larabci,… Read More »Falakin rana

You cannot copy content of this page

×