Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga cikin littatafan da suka fi shahara… Read More »Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga cikin littatafan da suka fi shahara… Read More »Harry Potter
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma mawaƙi mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a shekarar 1958, wani shahararren labari… Read More »Things Fall Apart
A game of Throne, shi ne na farkon a jerin litattafai bakwai da aka tsara a cikin kundin ‘A Song of Ice and Fire,’ na… Read More »A Game of Throne
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a tsakanin shekarun 2005 zuwa 2008, littattafan sun… Read More »Twilight Saga
Magana Jari Ce, yaro ba da kuɗi a faɗa maka. Wannan shi ne ma’anar wannan zancen. Littafin Magana Jari Ce, littafi ne da ya ƙunshi… Read More »Magana Jari Ce
“A Man Of The People” labari ne mai ban sha’awa da Chinua Achebe ya rubuta, wanda aka buga a shekara ta 1966. Ta hanyar ba… Read More »A Man Of The People
Kundin tsatsabu littafi ne na yaƙi wanda ya shahara a lokacin da ludayinsa ke kan dawo. Kuma har zuwa yanzu kwarjini da riƙewar littafin a… Read More »Kundin Tsatsuba
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da aka fitar a Tor Fantasy,… Read More »Wizard’s First Rule (Novel)
Origin, labari ne mai ban mamaki wanda ya fita a shekara ta 2017, littafi ne mai ban sha’awa daga marubucin nan Ba’amurke Dan Brown. Shi… Read More »Origin (Novel)
You cannot copy content of this page