Juma'ar da ta gabata ne duk wani gini da Safina ta yi tunanin ta gina a bisa tubalin rayuwar aurenta ya rushe. Ta muskuta a kan gadonta da ta kwana a kai wanda rabon da ta yi baccin dare a kansa har ta manta, sai dai na rana. Ko jego take yi ba sa raba ma...
"Ni dai dan Allah ki yi hakuri ki yafe min. Na amshi gashi ya isa haka"
Hassan ke lallashin Safina a hanyarsu ta zuwa zai kai ta saloon. Nan ake mata gyaran jiki da na gashi. Idan ya kai ta ya ajiye, da ta kusa gamawa zata kira shi ya taho ya maida ita...
Aisha Yerima
Keken dinki una do well o, like hussaini haba finish being a husband to her first now, sha no be say even if you become sweet it will change anything but still dai
Harararta Hussaini yake yi ita kuma ta ɗauke kai. Jiran dawowar likita suke yi a falon Inna. Da ga shi har itan Alhaji ya ce a yi ma allura. Shi bai ma lura da yanda ta rame idanunta suka yi wani kogo ba sai yanzu. Lomar tuwon ta ƙara dannawa a baki shi m...
Da akace komai na da lokacin shi, a cikin lissafin mutuwa, aure, haihuwa da arziki sune sama. Komai sai yabi bayansu har suna danne wasu abubuwan, a shafuka na kwakwalwar Julde yanda lokaci ya kasance a bangarenshi saiya sha shi tunanin ba zai taba nuna m...
Zainab YakubuAllah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan... moreAllah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan laifin kan ya bar duniya.Allah kasa mu fi qarfin zuciyarmu ameen
Cikin watan Febrairu na 2021, babban bankin ƙasa na CBN ya fitar da sanarwar hana bankuna su yi hulɗa da kuɗaɗen intanet da ake kira Cryptocurrency, kuma yayi gargaɗi ga 'yan Nijeriya da su yi takatsantsan wajen ɗibga dukiyarsu a harkokin kuɗaɗen nan irin...
A shekarar 2008 wani babban kamfanin zuba hannun jari da harkokin banki a Amurka mai suna Lehman Brothers ya durƙushe, lokacin kuwa yayi kimanin shekaru 158 yana aiki. An kafa bankin ne a shekarar 1850 kuma sannu a hankali ya zama wani ginshikin haɓaka ta...
Cikin daren nan ban runtsa ba. Idona biyu har aka yi assalatu. Duk sa'adda na yi juyi sai na ji wani irin dunƙule kamar curin fura ya taso daga tumburƙuma ta ya tokare kafofin shaƙar numfashi na. Sai na ji na rasa walwala ina tuna irin cin zarafin da tsam...
Ku latsa nan don karanta labarin Komai Da Lokacinsa Babu Abin Da Zai Yi Jinkiri Ko Ya Yi Gaggawa.
Akwai wani babban Sarki da aka yi a ƙasashen Armeniya. Wata rana ya sa aka kama wani mutum aka tsare shi a kurkuku saboda an samu jini face - face a ƙofar g...
Yelwa take kallo, idanuwanta a rufe, Saratu da take gabanta tana mata kwalliya, ta diga mata kwallin daya fara tun daga goshinta zuwa karan hancinta, da alama digon zai dire ne har habarta cikin kwalliyar su ta fulani, bakinta ma a zane yake da bakin kwal...
Ruwan da Julde yayi nufin hadiyewa ne yaji ya zarce yana bin wata kofar da ba hanyar shi ba, ya kuma toshe masa wucewar iska, abinda ya saka shi fara tari babu kakkautawa a lokaci daya yana kokarin ganin numfashin shi ya saitu, ruwan ya kara sha yana jan ...
Dalilan da suka hanata yi ma maza kudin goro akan cewa basu da adalci, zuciyoyin da suke kirjin su bangaren tausayi na wasu da yawa a mace yake kadan ne, mahaifinta baya cikin wannan dalilan, saboda shima ya kalle ta yace
In da wani yace kafafuwan shi zasu sake daukar shi zuwa kofar gidan su Dije zai karyata. Ya hakura da ita, shine abinda ya gayama zuciyar shi daga lokacin da Allah ya nuna musu cewar basu isa su cire cikin da yake jikinta ba. Tun tana mishi aiken yara a b...
Cikin talatainin dare wanda masu iya magana kan kirasa da suna mahutar bawa. Ni kam a gareni kiran shi na yi da lokacin gadin kaina domin zaune na ke a gefen katifana ba komi ke damuna ba sai barci wanda yake d'...
Kallon ta Abu takeyi, in da wani yace zata taba kallon Dije da irin wannan idanuwan zata karyata, saboda Dije ce, Dije da ko lokacin da Datti ya auro ta da kuruciya bata ga alamar hauka a tattare da ita ba. Ashe dai hauka bashi da alaka da shekaru? Ashe h...
Takaitaccen Bayani
Ni ba kowa bane illa mutum mai Neman sanin duk abunda bai sani ba. A shirye nake da karbar gyara ga duk mutumen da ya ga nayi wani abunda bai kamata ba. Kuma ina godema Allah da ya saka ni cikin musulmin bayinsa.