A yau zamu yi karatunmu ne na fannin ilmin kimiyyar lissafi akan wani maudu'i mai matukar mahimmanci wato gas law. Shi wannan gas law ana siffanta shine da abubuwa guda uku, gasu kamar haka: volume, da temperature, da kuma pressure.
Kafin mu fara bayani ...
Lawan Dalha
Lallai wannan gada sai a hankali, Abdul. A wani gari take? Sai dai akwai irin gadojin nan da ake kira suspension bridge, ina ga su suka fi adari, saboda basu da turaka.
Takaitaccen Bayani
CURRICULUM VITAE
Address: Kampala Old Nangere Road Potiskum
ABDULLAHI BABA BAKO
G.S.M 09035808058 – 08059950997
E-mail: abababako80@gmail.com – abababako80@teachers.org
PERSONAL INFORMATION_________________________________________________________________________
SEX MALE
MARITAL STATUS SINGLE
DATE OF BIRTH 22/06/1995
PLACE OF BIRTH POTISKUM
STATE OF ORIGIN YOBE STATE
LOCAL GOVERNMENT AREA POTISKUM
NATIONALITY NIGERIAN
INSTITUTION ATTENDED WITH DATE___________________________________________________________
Arikime Primary School Potiskum Yobe State 1999-2004
Government Science & Technical. College potiskum 2004-2010
Arabic & Islamic College of Education Potiskum 2011-2015
QUALIFICATION OBTAINED WITH DATE ________________________________________________________
Primary School Leaving Certificate 2004
Secondary School Certificate 2010
NCE in Hausa & Social Studies 2015
Certificate in Marketing Management 2018
HOBBES____________________________________________________________________________________________
• Computer Operation, Reading, Research & Playing Football
WORKING EXPERIENCE_____________________________________________________________________________
• Class teacher volunteer at Gov’t Day Jun. Sech. Sch. Arikime Potiskum Yobe State
• Computer operation at noble computer enterprises potiskum Yobe State
LANGUAGE SPOKEN__________________________________________________________________________________
• Hausa and English
REFREES_______________________________________________________________________________________________
MALAM MUHAMMAD SABO DAMATURU.
Address: Works at Ministry of Agricultural Development Programme Damaturu
G.S.M: 08060496191
IBRAHIM MUSTAPHA
Address: Federal High Court Damaturu
G.S.M: 08138301657
A karshe abin da nake sha'awa a rayuwata shi ne, na ga na yi karatun digirina a fannin Hausa zalla, domin ni ma na ba da gudummawa ta ga al'umma wajen habaka harshen Hausa a kasarmu Najeriya. duk da ina dan fuskantar kalubale game da abokaina da wasu wadanda suka yi karatunsu a wasu fanni kamar su: Biology, Physics, Chemistry, Science Courses and electrical, suna yawan zolayana; kai har ma suna sukan sha'awar karanta Harshen Hausa da nake so na yi, suna cewa me za ka yi da Hausa kiuma? abin da kowa ya iya!. duk da ba na jin dadin abin da suke fada, amma hakan bai sa gwiwata ta yi sanyi ba akan abin da nake so na cimma a rayuwata ba, kamar su ma yadda suke so su cimma nasu. Kuma har yanzu ina kan bakata, Ubangiji Allah ya zaba wa kowa abin da ya fi alkhairi a rayuwarsa ta duniya. wallahi ina son Harshen Hausa sosai Allah ya cika mana burinmu, bissalam ma'assalam