Takaitaccen Bayani
Sunana Sabi'u Ya'u Usaini ina zaune a karamar hukumar Nassarawa a unguwar gama (b) da ke birgade. Ina da sha'awar na yi karatu mai zurfi kuma na yi malinta
Contact Address
Sunan Gari
Kano
Kasa
Nigeria
Abokai
Lawan Dalha
Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak