Yabo da godiya sun tabbata ga Al'alimu masani wanda ya umarce mu da neman ilimi. Tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabinmu da ya rayu cikin ba mu ilimi da umartarmu mu nemi ilimi.
... moreKabir Layuza → MARUBUTA:
GABATARWA
Yabo da godiya sun tabbata ga Al'alimu masani wanda ya umarce mu da neman ilimi. Tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabinmu da ya rayu cikin ba mu ilimi da umartarmu mu nemi ilimi.
Alƙalai masu ilimi da aiki cikin ilimi, ƴan uwa masu ... moreGABATARWA
Yabo da godiya sun tabbata ga Al'alimu masani wanda ya umarce mu da neman ilimi. Tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabinmu da ya rayu cikin ba mu ilimi da umartarmu mu nemi ilimi.
Alƙalai masu ilimi da... less
Zan fara duba da umarnin da musulunci ya ba mu, na fita neman ilimi ko da bayan duniya ne. To amma akwai fuskar da addini yazo mana da maslaha da barin abinda aikata shi zai haifar da ɓaraka ko da kuwa halali... moreKabir Layuza → MARUBUTA:
Hujja Ta Farko:
Zan fara duba da umarnin da musulunci ya ba mu, na fita neman ilimi ko da bayan duniya ne. To amma akwai fuskar da addini yazo mana da maslaha da barin abinda aikata shi zai haifar da ɓaraka ko da kuwa halali ne. Tabbas fita neman... moreHujja Ta Farko:
Zan fara duba da umarnin da musulunci ya ba mu, na fita neman ilimi ko da bayan duniya ne. To amma akwai fuskar da addini yazo mana da maslaha da barin abinda aikata shi zai haifar da ɓaraka ko da kuwa halali ne. Tabbas fita neman ilimi ƙasashen ƙetare na ɓata tarbiyar yara fiye da zato, a lokacin da yaro ko yarinya ke ganin babu mai kwaɓar sa, babu mai nuna masa hanyar kirki, sai tunaninsa ya fara juyewa irin na abokansa, wanda cikin abokan nan aka haɗa masu ɗabi'u kala-kala. In ka shekara dari... less
Aisha Aliyu
Nifa banga amfanin fita waje karatu ba banda barnatar da dukiya, wanda kuma Annabin mu, Annabi Muhammadu S. A. W ya yi hani da hakan, domin duk wani irin karatu da kashen wajen ke taƙama da su muma muna dasu babu abinda zasu nuna mana
Duk ɗan ƙasa na gari a na buƙatar ya zama mai kishin ƙasarsa da a'lummar cikinta. Mafi yawan mutanen da ke tura y'ay'ansu ƙetare karatu za ka samu aƙidarsu ta raina makarantu da malaman ƙasarsu ne, da an... moreKabir Layuza → MARUBUTA:
Hujja ta biyu
Duk ɗan ƙasa na gari a na buƙatar ya zama mai kishin ƙasarsa da a'lummar cikinta. Mafi yawan mutanen da ke tura y'ay'ansu ƙetare karatu za ka samu aƙidarsu ta raina makarantu da malaman ƙasarsu ne, da an yi magana ka ji yana... moreHujja ta biyu
Duk ɗan ƙasa na gari a na buƙatar ya zama mai kishin ƙasarsa da a'lummar cikinta. Mafi yawan mutanen da ke tura y'ay'ansu ƙetare karatu za ka samu aƙidarsu ta raina makarantu da malaman ƙasarsu ne, da an yi magana ka ji yana faɗin, har wane ilimi ake samu a cikin ƙasar nan da zan bar... less
Fita karatu wata ƙasa yana dasa girman kai matuka a zuciyar wanda ya fita ɗin. Daga sadda ɗalibi ya fita ya yi alaƙa da jinsin mutanen da ba nashi ba, sai ya rinƙa ganin jinsinsa a banza, ya rinƙa kallon su... moreKabir Layuza → MARUBUTA:
Hujja Ta Uku:
Fita karatu wata ƙasa yana dasa girman kai matuka a zuciyar wanda ya fita ɗin. Daga sadda ɗalibi ya fita ya yi alaƙa da jinsin mutanen da ba nashi ba, sai ya rinƙa ganin jinsinsa a banza, ya rinƙa kallon su matsayin ba su iya ba, ya... moreHujja Ta Uku:
Fita karatu wata ƙasa yana dasa girman kai matuka a zuciyar wanda ya fita ɗin. Daga sadda ɗalibi ya fita ya yi alaƙa da jinsin mutanen da ba nashi ba, sai ya rinƙa ganin jinsinsa a banza, ya rinƙa kallon su... less
amyra gwadabeAkwai ja a maganarki ,duk Wanda yai ilimi a kasar waje to ina mai tabbatar miki da cewa musamman ma ilimin lafiya ko na shari:'a ya karanta wani kwas akan tattali da kula da Mara lfy ko mai kawo kara ,duk da dai a kasar tamu akwai amma ba'a aiki da shi... moreAkwai ja a maganarki ,duk Wanda yai ilimi a kasar waje to ina mai tabbatar miki da cewa musamman ma ilimin lafiya ko na shari:'a ya karanta wani kwas akan tattali da kula da Mara lfy ko mai kawo kara ,duk da dai a kasar tamu akwai amma ba'a aiki da shi Sam ,Dan in ban manta ba muna makaranta in munji irin hakkokin da Mara lfy keda shi a kan likita hangame baki muke Dan mun San ba'a yin su ,amma ki bincika wani Abu yawanci likitoci masu kula da Mara lfy sunyi karatu a kasar waje ne ,Dan a can sukaga ana aiwatar... less
Ama Kabir
Sannan ga rashin ganin mutuncin mutake , kai hatta iyayen da suka tsugunna suka haifeshi ma ba ya ganin girmansu muddin suka fita karatu waje idonsu ya buɗr
Aisha Aliyu
Ai bama iya girman kai ba harda tarwatsa tarbiya wallahi zaki dauki shekaru sama da ashirin kina baiwa ɗiyarki tarbiya amman cikin kwanaki ƙalilan idan taje ƙetare zata manta da wannan shekarun da kika ɗauka kina bata tarbiyya.
Da yawa marasa lafiya za ku ga suna gudun ganin likitan da ya yi karatu a wata ƙasa, musamman ƙasashen da suka shahara wurin raunin karatu. Kun sani na sani, likitocin yanzu ba kowa ba ne ya san abinda yake ba,... moreKabir Layuza → MARUBUTA:
Hujja ta huɗu
Da yawa marasa lafiya za ku ga suna gudun ganin likitan da ya yi karatu a wata ƙasa, musamman ƙasashen da suka shahara wurin raunin karatu. Kun sani na sani, likitocin yanzu ba kowa ba ne ya san abinda yake ba, musamman waɗanda suka... moreHujja ta huɗu
Da yawa marasa lafiya za ku ga suna gudun ganin likitan da ya yi karatu a wata ƙasa, musamman ƙasashen da suka shahara wurin raunin karatu. Kun sani na sani, likitocin yanzu ba kowa ba ne ya san abinda yake ba, musamman waɗanda suka fita waje. Saboda mafi rinjayen masu fita ƙasashen ƙetare karatu yaran... less
Ama Kabir
Wannan haka yake gimbiya Kabir Layuza domin bazaki taɓa ganin ɗan talaka a ƙasashe ƙetare ba sai dai yayan masu hannu da shuni wanda su kuma ba karatun suke baiwa mahimmanci ba sai dai kwalin
Aisha Aliyu
Sufa yayan masu kuɗi ba karatu yake kaisu kasashen waje ba kawai holewa ce ke kaisu sannan su taho da kwalin da baya da maraba dana cire, wai sun kammala karatu Allah Ya kyaura
Na ja na tsaya, domin cika umarnin Mahukunta ba don gazawar hujja ba. Amma ko da haka na san Alkalai masu ilimi sun gama gamsuwa ba bayanaina.
Allah ya sadamu da alkairinsa ameen.
Mabuɗina kiran sunan Allah. Arraheemu mai jin ƙai ka ji ƙanmu.
... moreAbubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) → MARUBUTA:
Gabatarwa
Mabuɗina kiran sunan Allah. Arraheemu mai jin ƙai ka ji ƙanmu.
Yardarka ta ƙara tabbata ga kuɓutaccan bawanka da bai taɓa shirka... moreGabatarwa
Mabuɗina kiran sunan Allah. Arraheemu mai jin ƙai ka ji ƙanmu.
Yardarka ta ƙara tabbata ga kuɓutaccan bawanka da bai taɓa shirka ba.
Ina roƙawa Alƙalai lafiya da aiwatar da alƙalanci cikin adalci da amana.
Gaisuwa ga duk wanda ke bibiye da mu a...
Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) → MARUBUTA:
Hujja ta uku
Rashin kishinka, ka maida gidanka tamkar kasuwa wannan ya shiga wannan ya fita, abokinka na da damar shiga gidanka kowane lokaci, ya riski iyalinka a cikin kintsi ko akasin haka, lokacin... moreAbubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) → MARUBUTA:
Hujja ta uku
Rashin kishinka, ka maida gidanka tamkar kasuwa wannan ya shiga wannan ya fita, abokinka na da damar shiga gidanka kowane lokaci, ya riski iyalinka a cikin kintsi ko akasin haka, lokacin sheɗan zai rinƙa ƙawata mai halittar matarka,... moreHujja ta uku
Rashin kishinka, ka maida gidanka tamkar kasuwa wannan ya shiga wannan ya fita, abokinka na da damar shiga gidanka kowane lokaci, ya riski iyalinka a cikin kintsi ko akasin haka, lokacin sheɗan zai rinƙa ƙawata mai halittar matarka, daga nan sai ya fara bin duk hanyar da ya san zai nemeta, Ita kuma zuciyarta da rauni, daman tun a fari ba ka zaɓi ma'abociyar... less
Abubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) → MARUBUTA:
Hujja ta huɗu
Mafi yawan mazan yanzu sunfi fifita harkar kasuwancinsu sama da sauke hakkin iyalinsu. Ya ƙetare neman kudi wata ƙasar ko wani garin sama da wata biyar, wani ma har shekara, sai aikin... moreAbubakar Saleh (Zamani Writers Ass.) → MARUBUTA:
Hujja ta huɗu
Mafi yawan mazan yanzu sunfi fifita harkar kasuwancinsu sama da sauke hakkin iyalinsu. Ya ƙetare neman kudi wata ƙasar ko wani garin sama da wata biyar, wani ma har shekara, sai aikin turo musu kuɗi duk wata su biya buƙatu, shin ko... moreHujja ta huɗu
Mafi yawan mazan yanzu sunfi fifita harkar kasuwancinsu sama da sauke hakkin iyalinsu. Ya ƙetare neman kudi wata ƙasar ko wani garin sama da wata biyar, wani ma har shekara, sai aikin turo musu kuɗi duk wata su biya buƙatu, shin ko wace bukata ce kuɗi ke biya? Amsar ita ce "A'a."
Daman ka cika mata gida da ƙarti wai su ma'aikatan gida, a lokacin da ta kasa... less
Sarauniya ManguWlh mata sai Allah ya saka mana akan maza.\n\nDon duk wata macce wadda ta lalace a dalilin ku, bazamu yafe ba.\n\nKuma insha Allah zamu yi yaki a kan wannan walakancin da Ake wa mata.\n\nMijinta ya raina mata wayo, na waje ya ce ki zama yar rage zafin... moreWlh mata sai Allah ya saka mana akan maza.\n\nDon duk wata macce wadda ta lalace a dalilin ku, bazamu yafe ba.\n\nKuma insha Allah zamu yi yaki a kan wannan walakancin da Ake wa mata.\n\nMijinta ya raina mata wayo, na waje ya ce ki zama yar rage zafin shi.\n\nIdan kin lalace Kuma ace kece da laifi, alhali sune suka taro suka lalata miki rayuwa.\n\nBanzaye masu idon a tsakar kai.\n\nMaza na gari kuyi hakuri don Allah, ba da ku bake ba.\n\nDa munafukan cikinku nake.
Zainab Abdullahi
Haka zancen ya ke wallahi domin mazan basu damu da iyalinsu ba sai neman kuɗi kawai subar mace cikin damiwa mai zai hana bazata faɗa wani hali ba , Allah dai ya kyauta, ya kuma kare mana zuri'a. Amin