• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 3,300 views
  • Followers: 0 followers
  • Last Update: May 29
  • Last Login: May 29
  • Joined: November 9, 2021
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 29
    Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da daya
    Kwanaki biyu kenan, da Nawfal ya same shi ya mika masa wasu takardu guda biyu, kamar yaki karba, kamar ya cewa Nawfal din ya fara fada masa abinda yake cikin takardun kafin ya karba, sai yayi karfin halin mika hannu ya amsa, ya bude ya karanta, nauyin abi...
    • 33 people like this
    • View all 26 comments
    • Khadija Bashir
      Hindatu Bello Masha allah ubangiji ya kara basira da daukaka
      • Jun 3
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Amina Ibrahim Masha Allah allah ya qara basira. Littafi yana dadi
      • Jun 4
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Amina Ibrahim Masha Allah allah ya qara basira. Littafi yana dadi
      • Jun 4
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Ummu Amjad Allah ya kara basira da karfin idaduwa littafin yayi sosai da sosai
      • Jun 13
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza Thanks
      • Thu at 1:11 PM
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Danladi Haruna's blog entry.
    May 23
    Durkushewar tattalin arzikin duniya da kubutar bankin Musulunci
    A shekarar 2008 wani babban kamfanin zuba hannun jari da harkokin banki a Amurka mai suna Lehman Brothers ya durƙushe, lokacin kuwa yayi kimanin shekaru 158 yana aiki. An kafa bankin ne a shekarar 1850 kuma sannu a hankali ya zama wani ginshikin haɓaka ta...
    • 10 people like this
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha bakwai
    Ya dauka alfarma a tsakanin shi da Datti ta kare daga ranar da ya fara ja masa Allah ya isa, har kasan zuciyar shi ya dauka babu wata rana da zata sake zuwa da zaizo gaban Datti ya tsugunna da nufin neman alfarma. Sai dai wacce zuciyar? Zuciyar da take ki...
    • 34 people like this
    • View all 11 comments
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Muna godiya aunty lubna
      • Feb 18
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Ummu Amjad Muna godiya jazakillahu khairan
      • Feb 19
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Muhsinah Yakubu Jzk
      • Feb 22
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Asiya Black Allah ka raba mu da mummunar qaddara
      Aamin
      • Feb 28
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Habiba Mamun Allah ya kara zaqin hannu
      • Mar 3
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha takwas
    Wannan shafin sadaukar wa ne ga duka daukacin iyaye.

    *

    Sai ace jiki daya gareka, ruhi daya, zuciya daya. Ba musanta hakan Yelwa take sonyi ba, tarin tambayoyi ne take dasu kawai, tun daga lokacin da ta hadu da Kabiru, ta dauka wani kasone mai girma ...
    • 43 people like this
    • View all 17 comments
    • Khadija Bashir
      khadija Diamond Masha Alla, Allah yy kara basira.
      • Feb 21
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Zainab Yakubu Allah sarki iyaye daban suke Allah ka saka musu da gidan aljanna,a kullum burinsu suga yayaansu sunfi na kowa samun ci gaba amma yaran ba kowa ke gane hakan ba
      • Feb 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Asiya Black Allah ka iya mana abinda ba zamu iya ba
      • Feb 28
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Fatima Musa Masha Allah, Allah ya biya iyayen mu da aljanna
      • Mar 4
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Shehu Weldone lubna!Allah yabiyaki da alheri
      • Mar 8
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha tara
    ...  moreDakika
    Mintina
    Awanni
    Kwanaki
    Satittika
    Watanni
    Shekara daya
    Shekara biyu...

    Gani yake kamar idanuwan shi ya rufe ranar da Mero ta tako cikin gidan shi a matsayin mata, ya bude su ya ganta rike da rabon da suka samu, ya ganta rike da dansu Haida...  
    • 36 people like this
    • View all 18 comments
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira Aunty Lubna
      • Mar 3
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Fatima Musa Weldone Lubna
      • Mar 4
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Bunu Wayoo datti
      Allahu Akbar😭😢😢😢
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Zubaina Ibrahim Mun gode
      • Mar 11
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Samira Muhammad Datti Allah sa an huta ,daada Allah ya hada ki da bukar a can
      • Mar 11
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin
    Duk yanda ake fada mata rashin tabbaci na rayuwa bata taba yarda ba, idan misali akayi mata da mutuwa sai wasu tambayoyin su cunkushe mata, ko idan mai lafiya ya shiga halin rashinta, mai dukiya ya rasa dukiyarsa, sai a dinga fadin rayuwa kenan, bata da t...
    • 31 people like this
    • View all 15 comments
    • Khadija Bashir
      Fatima Musa 👍👍 Allah ya saka da alheri
      • Mar 4
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Fatima Ahmad Allah ka mana tsari da mazaje irin julde...
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Sa'adatu Nasir Masha Allah, Allah ya ƙara basira
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Bunu Allah ya qara basira da zaqin hannu
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Samira Muhammad Allahbsarki datti ,daada Allah kara miki hakuri
      • Mar 11
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da daya
    Gidan yayi mata fili, filin da ba'a iya waje take jin shi ba harma da zuciyarta. Idan ta rufe idanuwanta ta tuno lokuttan da take dariya kamar a duniya bata da wata matsala, sai taga kamar a wata rayuwar ce daban, wadda ta sha bamban da wadda take ciki ya...
    • 47 people like this
    • View all 29 comments
    • Khadija Bashir
      Faiza Bala Dije baiwar Allah taga jarabawa,datti ma ya bani tausayi
      • Mar 8
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Mariya Allah sa datti ba tafia yayi barzahu a😧 su yalwa an zaga dunia anji ba dadi
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Maryam Lawan Wannan shine Rai da kaddara Allah yaqara basira sis lubna
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Maryam Lawan Wannan shine Rai da kaddara Allah yaqara basira sis lubna
      • Mar 9
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Samira Muhammad Masha Allah muna gdy
      • Mar 11
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha ashirin da hudu
    Da idanuwa Khalid yake bin Salim da yana shigowa falon wajen tv ya nufa ya rage sautin gabaki daya tukunna ya wuce kitchen ya zubo abinci ya fito
    "Tashi ka koma waccen kujerar"
    Ya fadi yana sake hade girarshi da take a sama tun da ya shigo. In dai sunyi...
    • 22 people like this
    • View all 13 comments
    • Khadija Bashir
      Sadiya BelloNagwari Masha Allah! Allah ya kara basira da lafiya
      • Mar 25
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Maleekah Ahmad Oh poor Khalid! Hes taking care of every mess. A lokuta da dama abubuwa marasa dadi na faruwa a kaddarorin rayuwar mu, sometimes wata da sanadinta.
      Gashi dai Datti shine sanadin komai ya tafi ya bar Daada da daukar nauyin a kirjinta. Thank you 🙏 😍
      • Mar 26
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      khadija Diamond Allah saki Salim, nidai in so y auri Madin kodan yarage ma julde radadin rayuwa, sbd duk acikinsu shi yafi wahala acikin kaddararsu, ko ba komai Yelwa zata ji dadi. Aunty Lubna Allah y kara basira
      • Mar 26
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • Mar 27
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Raulat KabirAdam Masha Allah, Allah ya kara basira
      • Mar 29
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da biyar
    Tun tasowarta, koya ta juya zata ga Daada a kusa da ita. A wautar tunani irin nata ko a mafarki bata taba hasaso nisa da Daada irin haka ba. Ace ba unguwa bace a tsakaninsu, ba gari bane ba, kasa ce kacokan a tsakaninsu. Awanni ne masu yawan gaske idan ak...
    • 31 people like this
    • View all 28 comments
    • Khadija Bashir
      Halimatu Sada Muna godia
      Dan allah kada kaddara ta fada kan madina
      • Mar 31
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hindatu Abubakar 😲
      • Apr 4
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aysha Sharubutu Khairan insha Allah
      • Apr 11
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Fatima Umar Allah yakara basira
      • Apr 12
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 8
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da shidda
    Duk labarun tashin hankalin da yake ji basu taya shi shiryawa zuciyar shi wannan da yake so wani ya girgiza shi yace masa mummunar mafarki ne yakeyi ba, ko a tarihi ba zai tuna kunnuwan shi sun tsinkayo mishi wani yana bada labari kwatankwacin abinda yake...
    • 31 people like this
    • View all 19 comments
    • Khadija Bashir
      Hassana Bello Jazakillah khair. Wannan barka d sallan sis Lubnaa...... 😓😓😰
      • May 7
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Shehu Allah yasa bai haramtawa salim keba madina
      • May 7
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Samira Muhammad Allah kara basira gdy mu ke
      • May 7
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 8
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza Fatan alkhairi
      • May 30
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da bakwai
    Kallon shi takeyi, sai take ganin kamar ta kalli mudubi, saboda tana da tabbacin tashin hankali da ciwon zuciyar da yake tattare da ita ne a tare dashi, irin abinda take ji ne shimfide a cikin idanuwan shi, kuma tana da yakinin idan akwai wanda yasan ciwo...
    • 33 people like this
    • View all 19 comments
    • Khadija Bashir
      Aisha Bello ♥️♥️♥️
      • May 13
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Maryam Lawan Allah yaqara basira sis lubna
      • May 13
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Bashir Allah ya kara basira
      • May 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Fatima Abdullahi Thank you so much Allah ya qara Baseera
      • May 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza 💪💪
      • May 30
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da takwas
    Ba zaice ga asalin abinda ya faru da Baban shi ba, tun idan ya rufe idanuwanshi yana hada kadan daga cikin alamomin fuskar Bukar har ta bace masa, muryarshi da yake tunawa ma gani yake kamar hasashen zuciyarshi ne. Sauran abubuwan a bakin Saratu yaji
    "Ba...
    • 35 people like this
    • View all 15 comments
    • Khadija Bashir
      Khadija Bashir Godiya mai tarin yawa
      • May 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Salisu Allah y kara basira.
      • May 24
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Alah ya kara basira
      • May 24
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Shehu Godiya metarin yawa
      • May 29
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza 😍
      • May 30
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da tara
    "Hamma zan kirga daya zuwa goma, idan baka bude kofar nan ba zan karya in shigo"
    Yana jinshi, tunda ya karaso kofar dakin yaji takun tafiyar shi, saboda Khalid baya iya tafiya da takalmi baija kafa ba, har mamakin shi yakeyi, bashida wani nauyi balle yac...
    • 34 people like this
    • View all 12 comments
    • Khadija Bashir
      Maryam Lawan Much love sister Allah yaqara basira da zaqin hannu Wannan page namu ne 😍
      • May 16
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hajara Suraj Allah yaqara basira
      • May 18
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Haleema Aliyu Allah ya qara basira
      • May 20
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Bashir Allah ya kara basira
      • May 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza Thanks
      • May 30
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    May 23
    Rai da kaddara 2: Shafi na talatin
    Rawar da zuciyar shi takeyi ce tasa har duka jikin shi na amsawa, ta waje da ta ciki, a zaune yake, sai yakejin kamar ya kwanta, ko zai samu sauki, ko zaiji wani abu ya zame mishi dai-dai ko da na dan lokaci ne, takarda ce a hannun shi, kwara daya da take...
    • 30 people like this
    • View all 12 comments
    • Khadija Bashir
      Aisha Sarkinyaki Allah ya kara basira
      • May 24
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hassana Bello Amrya jazakillah khair
      • May 25
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Muneerah Shuaibu Jzkllh bi jannah
      • May 26
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Samira Muhammad Allah kara basira,muna gdy matuka
      • May 27
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Abdullahi Hafiza Mashallah
      • May 30
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Mar 9
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da biyu
    Datti take kallo da yake kwance, motsin kirki ma baya son yi, yanzun saiya wuni cikin gida baj fita ba. Kamar babu wani abu daya rage masa a waje, duka duniyar shi na cikin gidan, na tare da ita yanzun da babu yaransu. Sauran gonakin su na cikin Marake ak...
    • 37 people like this
    • View all 20 comments
    • Khadija Bashir
      Hafsat Gwadabe Allah ka hore mana biyayar yayanmu. Datti ya samu yayan da yake nema, amma kum sun zamar masa babbar jarrabawarsa a ryuwa.
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Faizah Barwa Masha Allah.Sai yau n gane yadda zan yi comment da like a nan.
      Allah ya kara basira
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Kalli Thanks
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Halima Dogondaji Muna godia munji shiru harynx dafatar lfy
      • Mar 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Halima Dogondaji Muna godia munji shiru harynx dafatar lfy
      • Mar 22
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Mar 9
    Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da uku
    Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a cikin kauyen ba. Kawai a jikinta take jin cewa anan din za'a binneta wata rana, ko da zata bar Marake sai dai tayi tafiyar da sunan ziyara, ba w...
    • 41 people like this
    • View all 29 comments
    • Khadija Bashir
      Aisha Kalli Thanks
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Salisu Mungode sosai
      • Mar 14
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Halimatu Sada Tnx alot.. waiting for next page🤩
      • Mar 15
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Halimatu Sada Slm 24 shiru har ynx🤔 allah yasa lpia
      • Mar 21
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Khadija Salisu Da fatan lpy dai mun jiki shiru
      • Mar 24
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Yasmeen MuhammadLawal's blog entry.
    Feb 2
    Soyayya Da Rayuwa : 07
    Ƙwanƙwasa ƙofar da ake yi ne da kwaɗa sallama ya sanya Nabila ɗauko hijabi ta saka. Daga bakin ƙofa take amsa ta buɗe ta ga mai gadi ne.

    "Baban Hajja ne ya bayar da saƙo a kai gida Alhaji Ghali. To naje ina ta bugawa babi wanda ya buɗe shi ne na dawo m...
    • 15 people like this
    • Khadija Bashir
      Muhsinah Yakubu Kai Safina akwai drama har da su waka😂😂💔
      • Jan 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Muhsinah Yakubu Shi kuma Hussaini koh wacece Lawisa?🤔
      • Jan 23
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Ummyter Abdallah Muna biye
      • Jan 28
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Maryam Ibrahim Toh fa
      • Jan 29
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Amina Hamza Ahh😄😄😄.wannan shi ne tashin balagan tsuntsaye 🤣🤣🤣
      • Mar 28
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Feb 2
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha biyar
    Da akace komai na da lokacin shi, a cikin lissafin mutuwa, aure, haihuwa da arziki sune sama. Komai sai yabi bayansu har suna danne wasu abubuwan, a shafuka na kwakwalwar Julde yanda lokaci ya kasance a bangarenshi saiya sha shi tunanin ba zai taba nuna m...
    • 46 people like this
    • View all 17 comments
    • Khadija Bashir
      Mariya Jzk lubna,Allah kara basira
      • Jan 15
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Zainab Yakubu Allah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan...  moreAllah sarki ashe bakin datti shi ya lalata rayuwar yaran sa,shi yasa manzon Allah s.a.w. yace idan kaga mutum yana aikata laifi idan baza ka masa fada ba kar kana la antarsa ko yawan magana akansa inba haka ba sai Allah ya jarrabi mutum da irin wannan laifin kan ya bar duniya.Allah kasa mu fi qarfin zuciyarmu ameen  
      • Jan 15
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Ayusher Muhd Thanks dear
      • Jan 18
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hassana Bello Jazakillah khair sis lubna. Datti Allah y shiryi masu hali irin naka. Allah y tsaremu d iylanmu. Ameen
      • Jan 19
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Halimatu Sada Thanks 😊 kwana biyu shiru
      • Jan 31
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Feb 2
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha shida
    Nagode da fatan alkhairi
    Nagode da hakurin...  more
    Nagode da fatan alkhairi
    Nagode da hakurin jira

    *

    Idan yace baya so ya daina abinda yakeyi zaiyi karya, ba don kowa ba sai don Dije, sai dan yanayin da yake gani shimfide a cikin idanuwanta duk lokacin da Datti ya bude baki ya bishi da kalaman da ...  
    • 46 people like this
    • View all 23 comments
    • Khadija Bashir
      khadija Diamond Allah sarki daada dole ciwon zuciya y kamaki, amma mug salim y kamata ta aura gsky
      • Feb 12
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hajara Suraj Uhhmmm Lallai Datti... Tnx for the update Allah yaqara basira amma don Allah kidan dinga bamu akan lokaci labarin yafi suger
      • Feb 16
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Salisu Thanos so much
      • Mar 1
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Salisu Thanks much
      • Mar 1
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Habiba Mamun Wato irinsu datti jarrabawa ne ga ahalinsu, saidai fa duk munin aiki, in Allah yaso yana lamuncewa bayinsa yin tuba na gaskia ya kuma tsaftace su. Allah ka tsare mana bakunan mu da aibata mutane bare muma abin y dawo ya safemu. Lubna Allah ya kara miki basira
      • Mar 3
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Khadija Bashir
    Khadija Bashir liked Lubna Sufyan's blog entry.
    Jan 4
    Rai da kaddara 2: Shafi na sha hudu
    Daga nesa suke jin labarin mutuwa, a wautar tunani irin nasa bata hango zumuncin mutuwa zai biyo takan wanda suka sani nan kusa ba. Sai dai kamar yanda ake fadine, rai bakon duniya. Musamman Yelwa da idan gari ya waye ta tashi, sai ta fito ta taka kafarta...
    • 46 people like this
    • View all 20 comments
    • Khadija Bashir
      Bilqess197 Jazakallah bii khair lubna
      • Jan 6
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Kalli Bawa baya gujewa qaddarar sa
      • Jan 7
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Hassana Bello Jahilci baiyiba a rayuwa, wato Datti harwani larbci aka jawo aka fassara. Jazakillah khair sis Lubna
      • Jan 8
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Rabiatu Mahmud Su Datti fulanin asali
      • Jan 8
      • -
      • Report
    • Khadija Bashir
      Aisha Abdulazeez Godiya dozen
      Su datti rayuwa ta juyo kanka
      • Jan 9
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Khadija
  • Sunan Karshe Bashir
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa August 13, 1995
  • Relationship Status Single
  • Takaitaccen Bayani Sunana Khadija Bashir, daga jihar kebbi

Contact Address

  • Sunar Unguwa Birnin Kebbi [map]
  • Sunan Gari Kebbi
  • Karamar Hukuma Birnin kebbi
  • Sunar Jaha Kebbi
  • Sunar Kasa Nigeria

Contact Information

  • Instagram Stiches_by_dee
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram