Tun tasowarta, koya ta juya zata ga Daada a kusa da ita. A wautar tunani irin nata ko a mafarki bata taba hasaso nisa da Daada irin haka ba. Ace ba unguwa bace a tsakaninsu, ba gari bane ba, kasa ce kacokan a tsakaninsu. Awanni ne masu yawan gaske idan ak...
Da idanuwa Khalid yake bin Salim da yana shigowa falon wajen tv ya nufa ya rage sautin gabaki daya tukunna ya wuce kitchen ya zubo abinci ya fito
"Tashi ka koma waccen kujerar"
Ya fadi yana sake hade girarshi da take a sama tun da ya shigo. In dai sunyi...
Maleekah Ahmad
Oh poor Khalid! Hes taking care of every mess. A lokuta da dama abubuwa marasa dadi na faruwa a kaddarorin rayuwar mu, sometimes wata da sanadinta.
Gashi dai Datti shine sanadin komai ya tafi ya bar Daada da daukar nauyin a kirjinta. Thank you 🙏 😍
khadija Diamond
Allah saki Salim, nidai in so y auri Madin kodan yarage ma julde radadin rayuwa, sbd duk acikinsu shi yafi wahala acikin kaddararsu, ko ba komai Yelwa zata ji dadi. Aunty Lubna Allah y kara basira
Nagode da fatan alkhairi
Nagode da hakurin... moreNagode da fatan alkhairi
Nagode da hakurin jira
*
Idan yace baya so ya daina abinda yakeyi zaiyi karya, ba don kowa ba sai don Dije, sai dan yanayin da yake gani shimfide a cikin idanuwanta duk lokacin da Datti ya bude baki ya bishi da kalaman da ...
Habiba Mamun
Wato irinsu datti jarrabawa ne ga ahalinsu, saidai fa duk munin aiki, in Allah yaso yana lamuncewa bayinsa yin tuba na gaskia ya kuma tsaftace su. Allah ka tsare mana bakunan mu da aibata mutane bare muma abin y dawo ya safemu. Lubna Allah ya kara miki basira
"Wato titsiye ni zaki yi ko?", bakin Asma'u dauke da dariya ta jefo ma Khadijah wannan tambaya, kai Khadijah ta girgiza "A'a waace ni, kawai dai dan in san irin shawarar da zan baki wadda zata fisshe ki ne."
'Dan rausaya kai Asma'u ta yi "Auho!". Shiru ...
Ƙwaƙwalwarsa ce ta shiga juya mishi lokacin da ya shigo cikin falon gidanshi. Akwai bambaci tsakanin fitarsa ɗazu da rana da kuma shigowarsa yanzu bayan sallar isha. Fayau! Babu komai a falon. Babu shakka an yashe su ne. Hatta da labule babu.
Wannan shafin sadaukar wa ne ga duka daukacin iyaye.
*
Sai ace jiki daya gareka, ruhi daya, zuciya daya. Ba musanta hakan Yelwa take sonyi ba, tarin tambayoyi ne take dasu kawai, tun daga lokacin da ta hadu da Kabiru, ta dauka wani kasone mai girma ...
Zainab Yakubu
Allah sarki iyaye daban suke Allah ka saka musu da gidan aljanna,a kullum burinsu suga yayaansu sunfi na kowa samun ci gaba amma yaran ba kowa ke gane hakan ba
Gani yake kamar idanuwan shi ya rufe ranar da Mero ta tako cikin gidan shi a matsayin mata, ya bude su ya ganta rike da rabon da suka samu, ya ganta rike da dansu Haida...
Ta kira tana kara gyara kwanciyar ta a kusa da shi, muryarta na fitowa daga can kasan makoshi, kuma a raunane, da ba kusa da ita yake ba, da ba dukkan hankalin shi yana kanta ba, da baiji ta kira shi ba, da sunan shi da yake jin kamar an r...
Aysha Muhammad
Ya Allah!!! Bana taba karo da marubuciya irinki ba anty lubna haqiqa kina da tarin basira, Allah ya saka da alkhairi,masu neman haihuwa Allah ya basu in alkhairi ne in babu alkhairi ya musanya musu da abinda ya fi alkhairi.
Ruwan da Julde yayi nufin hadiyewa ne yaji ya zarce yana bin wata kofar da ba hanyar shi ba, ya kuma toshe masa wucewar iska, abinda ya saka shi fara tari babu kakkautawa a lokaci daya yana kokarin ganin numfashin shi ya saitu, ruwan ya kara sha yana jan ...
Kallon ta Abbas ya cigaba da yi, lokaci ɗaya kuma yana murmushin da shi kansa ya san yaƙe ne, don ko kaɗan bai ji daɗin yadda ta yi ƙerere a gabansa tamkar sandar rake ba, sai dai ya danne rashin jin daɗin saboda ya fahimci ɗanyen kan yarinta na ɗibar ta,...
Kyakyawar matashiyar yarinya ce da ba za ta haura shekara sha huɗu ba ta shigo cikin gidan tana mai yin sallama cikin sassanyar nuryarta, Umma da take zaune a tsakar gidan nasu da aka kawata da inter lok tana tankaɗe ta amsa sallamar fuskarta a yalwace da...
Tsaye yake ba don babu wajen zama ba, idan ya juya a cikin gidan da zai iya kira da nashi yanzun sai yaji shi a cikin wata duniya ta daban. Duniyar da kamar idanuwa ya rufe ya bude ga ganta a ciki. Nisan daya hangone ya hade da shi kamar almara.
Ganin Hassan da ta yi a kwance a kan gado ya saka ɓacin rai ƙara lulluɓeta. Wato shi bacci ma yake bayan wannan masifar da ya kwaso musu. Wani tsaki ta buga tana saurin ƙarasawa inda yake kwancen. Hannunta ta saka ta ɗaka mishi duka a cinyarsa. Allah yasa...
Juma'ar da ta gabata ne duk wani gini da Safina ta yi tunanin ta gina a bisa tubalin rayuwar aurenta ya rushe. Ta muskuta a kan gadonta da ta kwana a kai wanda rabon da ta yi baccin dare a kansa har ta manta, sai dai na rana. Ko jego take yi ba sa raba ma...
Ku saurari Karshen Part 1 na littafin FADIME, ba da dadewa ba za mu dora muku kashi na biyu dan ku ji irin rayuwar da Fadime da Abbati za su yi a garin Lagos.
"Mijina ya kama Yayarsa dumu-dumu sadda ta so yimin mummunan sharri!"
"Nayi nasarar raba mijina da danginsa!"
"Aminiyata ta aure min miji, daga baya ni kuma na yi mata abinda har gobe take kuka da roƙona akan nayi hakuri."
Wannan da ma wasu, duk za ku ji daga gare mu a wannan dandali TSEGUMI ZALLA na wannan shafi
Labari ne da ya faru a gaske wanda masu shi suka bukaci mu ɓoye sunansu.
ALFARMA! ALFARMA!! ALFARMA!!!
IDAN KASAN BAKA IYA TSEGUMI BA KAR KA SHIGA.
IDAN KINA DA WASIKA GA BUDURWAR MIJINKI KI SHIGA KI MANA MAGANA.
IDAN KANA SON YARINYA KA GAGARA GAYA MATA KA SHIGA KA KA GAYA MANA.
IDAN A MAKOTANKI WATA TA TAKURA KI DA GULMA, SHIGA KU FADA MANA MU YI MUKI MAGANINTA.
IDAN KUNA DA WASIKAR KAICONA, KU SHIGA KU FADA MANA.
IDAN KASAN DUK BA KADA WADANNAN ABUBUWAN KAR KA KULA MU TA INBOX.
MUNA MARABA DA KOWANE IRIN SAKO DA NASIHA DA WA A ZI.
BA MA MARABA DA ZAGI. KATSINAWA KU YI NESA DA MU
Dan allah kada kaddara ta fada kan madina