Duk labarun tashin hankalin da yake ji basu taya shi shiryawa zuciyar shi wannan da yake so wani ya girgiza shi yace masa mummunar mafarki ne yakeyi ba, ko a tarihi ba zai tuna kunnuwan shi sun tsinkayo mishi wani yana bada labari kwatankwacin abinda yake...