"Hammadi Am"
Ta kira tana kara gyara kwanciyar ta a kusa da shi, muryarta na fitowa daga can kasan makoshi, kuma a raunane, da ba kusa da ita yake ba, da ba dukkan hankalin shi yana kanta ba, da baiji ta kira shi ba, da sunan shi da yake jin kamar an r...