Lokutta mabanbanta tana jin ana bada labarai akan soyayya, idan kafin aurenta da Datti ta dauka so wani nisantaccen abune da yafi karfin mutanen karkara, kamar so din nau'i ne najin dadi da bakowa yake da rabon samun shi ba, da yawan mutane, cikin su hard...
Allah yabiya bukatu
Thank you dear 😍 Allah ya kara basira
Allah ya kara basira