• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 4,954 views
  • Followers: 72 followers
  • Last Update: April 11, 2020
  • Last Login: May 22, 2020
  • Joined: April 3, 2019
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About
  • Bidiyoyi(9)
  • Hotuna(2)

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Rahmatu Lawan's video.
    June 1, 2019
    2:52
    Crispy chicken rolled tacos
    A wanna bidiyon Ummy Usman ta koyar da yadda ake crispy chicken rolled tacos dalla-dalla.
    • Ayeesh Chuchu and Suhayr Musa like this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa commented on Aysha Sarki's blog entry.
    June 1, 2019
    Yadda ake hada pineapple ginger mojito
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa. A yau zamu duba yadda ake hada pineapple ginger mojito.
    Abubuwan...  more
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa. A yau zamu duba yadda ake hada pineapple ginger mojito.
    Abubuwan hadawa

    Abarba
    Cucumber
    Ginger
    Sugar
    Flavour
    Sprite

    Yadda ake hadawa

    Fark...  
    • Zahra A. Alkali likes this.
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Gaskiya zan gwada shi! Great work dear
      • June 1, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Kabiru Adamu Lamido Gora's blog entry.
    June 1, 2019
    Hukunce-hukuncen zakkar fidda kai
    Ma'anar zakkar fidda kai:
    Sadaka ce wacce ake bayar da ita sakamakon kammala azumin watan Ramadan.
    An shar'anta zakkar ne a shekara ta biyu bayan hijirar Annabi sallallahu alaihi wa sallam daga Makkah zuwa Madinah, a shekarar da aka wajabta azumin watan...
    • 6 people like this
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    May 25, 2019
    2:00
    Daurin dankwali daban-daban don bikin sallah
    Na kawo muku dauri daban-daban da zaku iya yi cikin sauki don bikin sallah.
    • 8 people like this
    • View all 7 comments
    • Suhayr Musa
      Ayeesh Chuchu Wannan headtie styles sun kayatar
      • May 27, 2019
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Na gode Ramadan Kareem dear❤️
      • June 1, 2019
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Ameen In Shaa Allah zaku iya!❤️
      • June 1, 2019
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Na gode dear❤️
      • June 1, 2019
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      faiza bilyaminu Munagodiyah
      • April 24, 2020
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Aysha Sarki's blog entry.
    May 21, 2019
    Yadda ake hada waffles
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada waffles.
    Abubuwan hadawa

    Flour kofi...  more
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada waffles.
    Abubuwan hadawa

    Flour kofi 1
    Sugar 2 tblspn
    Kwai 2 
    ...  
    • 11 people like this
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Aysha Sarki's blog entry.
    May 21, 2019
    Yadda ake hada sher's chips
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu duba yadda ake hada sher's chips.
    Abubuwan...  more
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu duba yadda ake hada sher's chips.
    Abubuwan hadawa

    Dankali
    Kwai
    Man gyada
    Maggi
    Tarugu
    Albasa
    Kor...  
    • Suhayr Musa and Rahmatu Lawan like this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Aysha Sarki's blog entry.
    May 21, 2019
    Yadda ake hada savoury cakes
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya  bamu ladan ayyukanmu na kwarai. A yau kuma bari mu duba yadda ake hada savoury cakes.
    Abubuwan...  more
    Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya  bamu ladan ayyukanmu na kwarai. A yau kuma bari mu duba yadda ake hada savoury cakes.
    Abubuwan hadawa

    Flour
    Baking powder
    Parsley
    M...  
    • Kamaluddeen Kmc Encyclopedia and Suhayr Musa like this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    May 21, 2019
    1:52
    Saka foundation, da contour da kuma highlight!
    A wannan video na kawo muku yadda ake saka foundation da yadda ake highlighting da kuma contouring!
    • Rahmatu Lawan and saadiyya husaini like this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    May 18, 2019
    1:53
    Styles daban-daban guda 5 na daurin Turban
    Ga styles daban-daban guda 5 na yadda ake daurin turban na zamani.
    • 5 people like this
    • Suhayr Musa
      faiza bilyaminu Nice
      • April 24, 2020
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      faiza bilyaminu Amma yazaayi mutum yadunga saving dinsu
      • April 24, 2020
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Bakandamiya
      • April 24, 2020
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    May 10, 2019
    2:41
    Saka eyeshadow cikin sauki
    Wannan bidiyon zai nuna yadda ake saka eye shadow cikin sauki. A wannan bidiyon zan nuna muku yadda ake saka eye shadow da colors guda biyu kawai!
    • Bakandamiya and Rahmatu Lawan like this.
    • Suhayr Musa
      Lawi Yusuf Maigidan Sama Good
      • May 12, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    May 7, 2019
    2:17
    Kwalliyar gyara gira (eyebrow tutorial)
    Yadda ake zana gira step by step cikin sauki!! Abubuwan da ake bukata su ne; eyepencil, concealer, brow brush, blending brush!! Ina fatan za ku amfana da shi!!
    • Bakandamiya and Rahmatu Lawan like this.
    • Suhayr Musa
      Lawi Yusuf Maigidan Sama Kwarai da gaske
      • May 12, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Ummy Usman's blog entry.
    April 30, 2019
    Yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll filling
    A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll  filling. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya.
    Abubuwan hadawa

    Dafaffen nama (da...
    • Suhayr Musa and Lawan Dalha like this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Ummy Usman's blog entry.
    April 30, 2019
    Yadda ake cabbage jollof rice
    A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake cabbage jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya.
    Abubuwan hadawa

    Tafashashshen shinkafa
    Kifi (ki dafa, ki bare...
    • Suhayr Musa likes this.
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    April 30, 2019
    52
    Kwalliya na yau da kullum
    Wannan bidiyo na nuni ne da yadda na kan yi kwalliya na a yau da kullum.
    • Rahmatu Lawan and Ummy Usman like this.
    • Suhayr Musa
      Rahmatu Lawan Masha Allah, kwalliya ya yi kyau Suhayr!
      • April 30, 2019
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Ummy Usman Masha Allah
      • April 30, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Hadiza Balarabe's blog entry.
    April 21, 2019
    Bayanai game da Boyle's Law
    Boyle’s law yana daya daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Kamar yadda na fada a baya, a yau kuma zamu je kai tsaye ne don duba daya daga cikin gas laws. Wannan law din shine boyle’s law. Wani loka...
    • 10 people like this
    • View all 6 comments
    • Suhayr Musa
      Hadiza Balarabe Yawwa yanaku kokarin
      • April 20, 2019
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Mohammed Yahaya Bature don kuyi mana bayani akan law of gravity
      • April 22, 2019
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Bakandamiya Za mu yi kokari mu kawo muku bayanin Law of Gravity nan bada jimawa ba in Allah Ya yarda. Mun gode.
      • April 23, 2019
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Mohammed Yahaya Bature Mun gode Allah ya kara bashira
      • April 24, 2019
      • -
      • Report
    • Suhayr Musa
      Hadiza Balarabe toshikenan insha Allah za akawo fatan dai kuna kariwa sosai
      • May 14, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Rahmatu Lawan's video.
    April 21, 2019
    1:00
    Pancakes cikin sauki
    A wannan video na minti daya an nuna yadda ake hada pancakes cikin sauki da kayatarwa
    • Suhayr Musa like this.
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Masha Allah ????
      • April 9, 2019
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa posted a new video:
    April 21, 2019
    1:11
    Bidiyon kwalliyar mata
    Sabuwar video kwalliyar! Ina fatan za ku ji dadin kallo
    • 4 people like this
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa commented on Aysha Sarki's blog entry.
    April 16, 2019
    Yadda ake hada shawarma
    Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa ayau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada Shawarma.
    Abubuwan hadawa

    Shawarma br...
    • 9 people like this
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Great
      • April 16, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa liked Aysha Sarki's blog entry.
    April 16, 2019
    Yadda ake hada shawarma
    Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa ayau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada Shawarma.
    Abubuwan hadawa

    Shawarma br...
    • 9 people like this
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Great
      • April 16, 2019
      • -
      • Report
  • Suhayr Musa
    Suhayr Musa commented on Aysha Sarki's blog entry.
    April 16, 2019
    Yadda ake hada apple smoothie
    Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada apple smoothie.
    Abubuwan hadawa

    Apple ...
    • Hadiza Balarabe, Bakandamiya, and Ummy Usman like this.
    • Suhayr Musa
      Suhayr Musa Masha Allah
      • April 16, 2019
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Suhayr Musa
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa August 19, 1990
  • Takaitaccen Bayani I am a makeup enthusiast..

Contact Address

  • Sunan Gari Abuja
  • Karamar Hukuma Amac
  • Sunar Jaha FCT
  • Sunar Kasa Nigeria

Bidiyoyi

  • 2:00
    Daurin dankwali daban-daban don bikin sallah
    By Suhayr Musa
    9514 views
  • 1:52
    Saka foundation, da contour da kuma highlight!
    By Suhayr Musa
    2099 views
  • 1:53
    Styles daban-daban guda 5 na daurin Turban
    By Suhayr Musa
    14050 views
  • 2:41
    Saka eyeshadow cikin sauki
    By Suhayr Musa
    1412 views
  • 2:17
    Kwalliyar gyara gira (eyebrow tutorial)
    By Suhayr Musa
    3243 views
  • 0:52
    Kwalliya na yau da kullum
    By Suhayr Musa
    1999 views
  • 1:11
    Bidiyon kwalliyar mata
    By Suhayr Musa
    9707 views
  • 0:58
    Kwalliyar abaya
    By Suhayr Musa
    3506 views
  • 1:00
    Tutorial na kwalliya
    By Suhayr Musa
    3939 views
Previous
Next

Hotuna

  • Hotunan kw­alliya 6 photos

  • Hotunan Da­urin Turba­n 12 photos

Previous
Next
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram