Assalamu alaikum. Barkan mu da sake saduwa a cikin shirinmu na girke-girke wanda ke zuwa muku a wannan taska ta Bakandamiya. A yau na zo maku ne da sabon recipe na yadda ake hada Kiddies Laddos. Sai ku biyo mu dan jin yadda ake hadawa.
Abubuwan hadawa
...
Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya na yau. A yau zamu koyar da yadda ake hada homemade chocolate.
Abubuwan... moreAssalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya na yau. A yau zamu koyar da yadda ake hada homemade chocolate.
Abubuwan hadawa
Butter
Cocoa powder
Zuma
Flavour
Yadda ake hadawa
Farko za ki zuba butter a cikin pa...
Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin wannan shirin. A yau na zo mana da yadda ake hada red velvet cupcakes sai ku biyo mu dan jin yadda za a yi.
Abubuwan hadawa
Red velvet... moreAssalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin wannan shirin. A yau na zo mana da yadda ake hada red velvet cupcakes sai ku biyo mu dan jin yadda za a yi.
Abubuwan hadawa
Red velvet powder
Flour 2 cup
Cocoa powder 1 cup
Kwai 8
Butter 250gram...
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za mu hada short bread a cikin sauki.
Abubuwan hadawa
Flour 2... moreAssalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za mu hada short bread a cikin sauki.
Abubuwan hadawa
Flour 2 cups
Milk 1 cup
Sugar 1 cup
Butter 1
Baking powder 1 tspn
Assalamu Alaikum warahmatullah. Dukan godiya ta tabbata ga Allah SWA mai kowa mai komai, ina godiya da ya bani ikon rubuta wannan littafin mai suna ‘Sharrin April Fool’, wanda nake fata ya zamo wa’azi ga sauran mutane.
Sadaukarwa
Na sa...
Assalamu Alaikum. Barkan mu da warhaka. Ayau na sake zuwa mana da sabuwar makala ta girke-girke wacce ciki za mu koyi yadda ake soya spring chin-chin.
Abubuwan hadawa
Flour (4... moreAssalamu Alaikum. Barkan mu da warhaka. Ayau na sake zuwa mana da sabuwar makala ta girke-girke wacce ciki za mu koyi yadda ake soya spring chin-chin.
Abubuwan hadawa
Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girken Bakandamiya tare da ni mai gabatar muku da shirin. A yau in sha Allah zan nuna mana yadda ake hada KFC chicken.
Abubuwan... moreAssalamu Alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girken Bakandamiya tare da ni mai gabatar muku da shirin. A yau in sha Allah zan nuna mana yadda ake hada KFC chicken.
Abubuwan hadawa
Kaza
Flour
Man gyada
Bread crumbs ko cornflakes...
Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za a hada egg masala a saukake.
Abubuwan hadawa
Dankalin... moreAssalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za a hada egg masala a saukake.
Abubuwan hadawa
Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara.
Abubuwan... moreBarka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara.
Abubuwan hadawa
Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda ake hada bread cheese balls.
Abubuwan hadawa
Dankalin turawa (Wanda aka dafa akayi... moreAssalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda ake hada bread cheese balls.
Abubuwan hadawa
Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda zaki hada ginger bread.
Abubuwan hadawa
Flour 1.3... moreAssalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda zaki hada ginger bread.
Abubuwan hadawa
Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada Naan Khatai, Uwargida ki biyo dan jin menene sirrin!
Abubuwan hadawa
Butter 125... moreAssalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada Naan Khatai, Uwargida ki biyo dan jin menene sirrin!
Abubuwan hadawa
Butter 125 grm
Sugar 1/2 cup
Man gyada 1/2 cup
Baking...
Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada chocolate drink.
Abubuwan hadawa
Fresh... moreAssalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada chocolate drink.
Abubuwan hadawa
Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin girke-girke na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada tandoori tikka skewers a saukake.
Abubuwan hadawa
Chicken breast (gaban... moreAssalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin girke-girke na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada tandoori tikka skewers a saukake.
Abubuwan hadawa
Chicken breast (gaban kaza)
Lemun tsami
Albasa
Tandoori Chicken ...
Assalamu Alaikum. Barka da sake saduwa a cikin shirin girge-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da yadda ake hada miyar sure.
Abubuwan hadawa
Ganyen... moreAssalamu Alaikum. Barka da sake saduwa a cikin shirin girge-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da yadda ake hada miyar sure.
Abubuwan hadawa
Ganyen sure
Tattasai da tarugu
Albasa
Maggi da spices
Daddawa
Kuli-kuli
Manja
Nama...
Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken.
Abubuwan... moreAssalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken.
Abubuwan hadawa
Kaza
Ginger and garlic paste (citta da tafarnuwa)
Albasa
Yoghurt
Butte...
Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink
Abubuwan hadawa
Papaya... moreAssalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink
Abubuwan hadawa
Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zan gabatar maku da sabuwar girke mai suna prawn chutney.
Abubuwan... moreBarkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zan gabatar maku da sabuwar girke mai suna prawn chutney.
Abubuwan hadawa
Prawn
Albasa
Spices
Man gyada
Curry leave
Tafarnuwa
Tumatur 5 (a markada)
Maggi seasoning
Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin.
Abubuwan hadawa
Fulawa... moreAssalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin.
Abubuwan hadawa
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments.
Abubuwan hadawa
Corn... moreAssalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments.
Abubuwan hadawa