• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(6)
  • Hotuna(1)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • al amin ismail
    al amin ismail liked Ummu Asimii 's post.
    Ummu Asimii
    ❄️ *WACECE...  more
    Ummu Asimii
    ❄️ *WACECE Ni???*❄️


    *(bansan kai na...  more❄️ *WACECE Ni???*❄️


    *(bansan kai na ba..!)*


    WRITEN AND STORY
    BY
    RABI'ATUL BADAWUYYA


    *Sadaukarwa* gareki ƴar mutan gwanbe Fatima Mazadu, dole in dinga jinjina miki akan gudun
    mawar ki da kike ba Allah ya barmu tare har Abada abidinaa..
    Ameen 🤲


    *marubuciyar*

    *Masarauta,(littafina na (2020/2021)

    Yanzu kuma:

    *WACECE NI???

    Allah ka dafamin alfarma annabinka, Muhammadu rasulillahi(S A W)


    ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

    https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

    *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
    *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
    *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

    *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

    Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.



    *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

    *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*


    Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.



    Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.




    *Bismillahr Rahmanir Raheem.*


    PAGE 7

    Kallon ɗan nata tayi, tayi murmushi, dai dai shigowar wata mata shiyar buɗurwa da zata kai shekara goma sha tara sai ta tare da ita zata kai goma sha uku


    Ƙara Mar ce tayi sallama dan kuwa babbar samun guri tayi ta zauna tana dan na waya, itako ɗayar tayi kusa da Mammi ta zauna kusa da baby girl ɗin da nagani ɗazu

    "Hamma sannu da zuwa"
    Buɗur wanan ta faɗa tana kallon sa

    Saida yayi kamar ba zai amsaba sanan ta ga ya ɗaga mata hannu
    "Mammi sannu da hutawa"

    "yau wa Durra jeki ki kawo ma Hamman ku abbinci"
    Ɗan ɓata rai tayi sanan ta tashi,

    "Hamma sannu da dawo wa"
    Kallo Kaisan dake kusa da Jidda yayi ya mata murmushi ita ma yi mishi tayi tana kama hannun sa,


    Shiru fallon yayi saboda sunsan beson hayaniya ɗuk yadda Kaisan da Jidda ke rashi jinsu in Hamma Anum na gidan natsuwa suke dan baya so,


    ________________________

    *Asalin ahalin ALHJI ZUBAIRU GATA FAMILY*


    Asalin alhaji Abubakar wanda mafi yawa aka sansa da Alhaji Gata mutun ne ɗan kasuwa da ya tashi maraya hannun kawunsa Aliyu, Aliyu kawunsa ne da ya rage masa tadalilin mutuwa da ta ɗauke iyayen sa da kakannin sa tun kan yayi wayo sai kawun sa Aliyu yaɗauketa shida matar sa jamila da basu taɓa haihuwa ba ƴata so cikin kulawa da ƙaunar da yake nuna mishi har Allah yasa ya girma ya fara neman na kansa ya so yayi karatu to mariƙan nasa basu da ƙarfi dan haka ya fara nema tuƙurun inda yake har kar ɗaukar takalmi a kasuwa yana bi daga baya Allah ya azurata shi ya ɓuɗe shago,

    Haka Allah ke ɓuɗa mishi har Allah ya haɗa shi da matar sa Zuwairiya suka yi aure, ta daɗe basu samu haihuba har anfara manyanta Allah ya bata cikin a lokacin Aliyu kawun Abubakar ya daɗe da rasuwa shida matar sa wanda ɗuk jinya ce tayi sana dinsu har suka mutu basu taɓa haihuwa ba sai dai Abubakar da yazaman musu ɗan da suka ji kamar sun haihu to sai bayan rasuwar su da daɗewa Allah yaba mata Abubakar cikin inda ta haifi ɗanta kyakkyawa kasan cewar ta ba fula tana yaci suna Zubairu, a lokacin son duniya suke ma Zubairu wanda hakan kuna bai sa sun kasa kula wa da tarbiyar sa ba,


    Haka tun da ya tashi aka sashi ma karan ta mutun ne mai ƙoƙari da hazaƙa Zubairu ya tashi mutun me wasa da dari haka yayi karatunsa inda ya karanci harka kasuwan ci a lokacin da ya kammala digirinsa ya fara tai makon Mahaifin sa akan kasuwan ci sosai dukiya alhaji Gata ke haɓaka gashi da tausayi da ƙaunar talakawa wanda hakan yasan ake ƙaunar sa kamar me mutune da yake taimakon makwabtansa da na ƙarƙashisa bayan wani lokacin shima ciyo ya kwantar dashi inda Zubairu da maman sa ke kula da shi ya daɗe a hakan a kullum ya kan nunama Zubairu yadda zai temaki na ƙasa dashi ne da tausa ya musu wa tara ciyo Yamai zafi a motar Zubairu da baban nasa yasiyam masa ya ɗauke sa zuwa asibiti shida ɗan lami bakwabcin su sai dai kafin ya kai shima ya amsa kira Mahalicci sa haka suka jiuyo suka dawo gida aka mai wanka aka kai sa gidan sa na gaskiya,



    Bayan wani lokacin sai komai na mahaifinsa na dawo hannun sa saida yana yin mu amalar sa da tausayi sa da mutuncin sa irin na mahaifinsa mace ta dage akan auren sa ita ta haɗa shi da ƴar ƙanwar ta aka sha biki mai suna Amina,


    Bayan aure ba daɗewa ta samu ciki sosai suka yi farin ciki inda lokacin ta haifi yaron ta ida yaci suna Ibrahim,

    Bayan Ibrahim haka ta dinga samun haihuwa akai akai inda ta haifi yara tara sai dai huɗu ta samu da rai sauran. Suna zuwa babu rai


    Ibrahim, shine babab sai Aliyu da yaci sunan kakan babban sa sai Suwaiba da Ruƙayya,


    Karatu suke yi na zamani da na addini sosai yake kulawa da yaransa da taimakon maman sa da matar sa haka kasuwan cinsa na haɓɓaka, Ibrahim nada shekara ashirin lokacin yana jama'a shida Aliyu inda Suwaiba da Ruƙayya na Secondary mama ta kwanta ciyo wato kakar su ba daɗe itama tace ga garin kunan su shiga tashin hankali inda da ƙarshe suka barma Allah,


    Haka suka dinga karatunsa inda suka ce zasu karanci business ne dan su tai maki babansu sosai, cikin aminci Allah suka ka kammala digirinsa na farko a lokacin su Suwaiba da Ruƙayya suka kammala H N D ɗinsu a lokacin aka samu su ranar aure inda Suwaiba ta auri ɗan abokin Papan su ita kuma Ruƙayya malami makaran tarsu ta aura,


    Sukuwa saida suka kammala digiri na biyu a lokacin Aliyu ya haɗu da Raliya inda itama ƴar boko ce ƴar wani attajiri Alhaji Umar shi ɗan siyasa ne tana balain son Aliyu da kyawawa ne na ƙarshe dan burin ta ke nan ta aure namiji na kece raini haka Aliyu na son Raliya sosai, bayan an tura shima Ibrahim ya samu tasa Murjanatu sai dai ita mahaifinta dai dai rufin asiri gare sa, haka aka haɗa auren su an sha shagalin biki sosai


    A lokacin alhaji Zubairu ya gina wani kata faren gida a Maitama estste Dake Abuja gida ne Naji da faɗi mai ɗauke da tituna na intalaut tsarin gidan ba wanda yayi irin na Najeriya komai na gidan tsarin waje ne haka, a lokacin ya riga yaran sa tarewa nasa ɓan gare su kuna bayan biki aka kai amare nasu ɓangaren sai ɗayan ɓangaren da ba kowa,


    Rayuwa na tafiya sai dai Papa da Mama na jin daɗin zama da sirikar su Murjantu da Raliya haka suna musu biyayya saida sam Raliya bata ƙaunar Murjantu a cewar ta ita ba ajin ta bace bata har ka da ƴaƴan talakawa wanda wan nan ɗabiar ƴan gidan su Raliya ne sun tsani talaka basa son sa,
    Rayuwa da ake yi ne yasa Murja ta ja gefe da Raliya wanda kowa yasan laifin Raliya ne haka Zubairu Gata na ta kaicin yadda surikan nasa basu haɗa kansuba haka matar sa kuma su san daga Raliya ne hakan suna mata faɗa to har takai suma tana ƙuƙunai da yaɗa maga akan sunfison Murja,

    A yanzu kowannen su ya mallaki yara inda ibrahim na da yara huɗu ɗan sa babba kuma jika babba a gida wanda kowa ke ji dashi inka cire Hajiya Raliya da suke kira da Mom da ƴarta Jaina data biyo halin uwar ta, Muhammad Anum shine babbba ga Ibrahim saida Murjanatu da suke kira da Mammi ta haihu sau biyu yara ba rai sanan Allah yaba Muhammad Anum ƙanwa, Durra, sai Jidda sai Baby Kaisan autar Mammi su haɗu Allah ya ba su, sai Aliyu yaransa biyar Jainat ce Babba sai Ƙuresh sai Hassana da Usaina sai Ta kwaran Abban su Hamma Anum wato Ibrahim

    Haka kwago Suwaiba ƴarta ta fari Anty Mariya sai mai bi mata anty Amina sai sa ar Muhammad Anum wato Faisal,

    Kwogo Ruƙayya ta daɗe bata hai huba sai da Kwago Suwaiba tayi haihuwa biyu sunana ta samu ciki
    TaHaifi Isham wanda ya girmi su Hamma Anum da Faisal da watanni to tun daga shi Allah bai ƙara bata haihuwa ba sai daga baya ta ƙa samu ciki ta haifi sa ar Jidda ƙanwar Hamma Anum taci sunnan ta Ruƙayya suna ce mata Minal,


    Haka rayuwa ke gudana a Family gidan Zubairu Gata wanda jikokin gidan ke son kakanan su ga basu girma lokacin wasa ayi wasa haka iyaye su haka ta fannin jikokin gidan suna girmama kansu dankuwa ɗukan su san anfani da Gata dan wani ma. Kai tsaye Gata ake kiran shi ciki kuwa hadda Hamma Anum dan abokansa na ƙasar waje da Najeriya majoriti Gata suke kiransa da shi Har Faisal

    _________________________

    A hankali tafara ɓuɗe idon ta ji tayi kanta ya mata wani nauyi salati ta fara can tatuna suna cikin mota da aka fara wuli wuli shan jinin ta, kallon ɗakin tayi taga ya akayi to haka inane nan ko sun tausa ya mata basu zuƙi jinin ba wasu hawaye ne na zubo mata,

    Turo ƙofar akayi aka shigo Dr ne da Nos suka shigo binsu da kallo tayi
    Dr ne ya matsa ya dafa ƙarfen gadon,

    "Sannu ya jikin"

    Ya faɗa yana kallon ta,
    "Da sauƙi"

    Yaje yayi magana ya hango wata ta kardar a ajiye a kan waɗurob ƙara ma ta gefen gado hannu yasa ya ɗauka ya war ware dan yaga meye,

    Zaro ido yayi Yana ƙara karantawa


    Ummu Asimii ce Mrs Anasuddin 🖊️  less  less
    • Mar 10
    • 8 person likes this
  • Bakandamiya
    Bakandamiya is now following al amin ismail.
    • Mar 10
  • al amin ismail
    al amin ismail is now following Bakandamiya.
    • Mar 10
  • al amin ismail
    al amin ismail commented on Bakandamiya's photo.
    • Mar 10
    • 16 person likes this
    • al amin ismail
      Safiyya Mrs Haruna Masha Allah
      • Mar 8
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • al amin ismail
      al amin ismail Masha Allah, fatan alkhairi akodayaushe
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • al amin ismail
      al amin ismail Masha Allah, fatan alkhairi akodayaushe
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • al amin ismail
      Safiyya Mrs Haruna Nice
      • Apr 10
      • -
      • Report
  • al amin ismail
    al amin ismail liked Ummyter Abdallah's post.
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • Mar 10
    • 14 person likes this
  • al amin ismail
    al amin ismail
    Aslm, ina yiwa wannan gida mai Albarka fatan alkhairi. Allah ya kara daukaka,hakika ina karuwa da wannan shafin naku.
    • Mar 10
    • 4 person likes this
    • al amin ismail
      Bakandamiya Wa'alaikum Assalam. Mashaa Allah! Muna godiya. Allah Ya bar zumunci.
      • Mar 10
      • -
      • Report
  • al amin ismail
    al amin ismail is now following Hamisu rabiu.
    • Mar 10
  • Hamisu rabiu
    Hamisu rabiu is now following al amin ismail.
    • Mar 10
  • al amin ismail
    al amin ismail liked Hafsat Ibrahim's post.
    Hafsat Ibrahim Assalamu alaikum. Kakannin mu da iyayen mu marubuta, da yan uwa abokan aiki marubuta. Muna yiwa kowa fatan alkairi, da fatan kowa ya koma gida......  
    • Mar 10
    • 14 person likes this
    • al amin ismail
      Bakandamiya Amin Ya Rabb
      • Mar 8
      • -
      • Report
  • al amin ismail
    al amin ismail is now following Hafsat Ibrahim.
    • Mar 10
  • Hafsat Ibrahim
    Hafsat Ibrahim is now following al amin ismail.
    • Mar 10
  • Amina Muhammad
    Amina Muhammad is now following al amin ismail.
    • Mar 4
  • al amin ismail
    al amin ismail is now following Amina Muhammad.
    • Mar 4
  • al amin ismail
    al amin ismail liked Amina Muhammad's photo.
    • Mar 3
    • 9 person likes this
  • al amin ismail
    al amin ismail liked Princess Ayshatou's photo.
    • Mar 3
    • 9 person likes this
  • al amin ismail
    al amin ismail has just signed up. Say hello!
    • Mar 3
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna al amin
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa January 1, 1988
  • Takaitaccen Bayani I am al Amin by name lives in jahun jigawa state

Contact Address

  • Sunan Gari jahun
  • Karamar Hukuma jahun
  • Jaha jigawa
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Amina Muhammad
  • Ibrahim Musa Gamba HAR YANZU AKWAI MATSALA A MANHAJAR BAKANDAMIYA A WURIN SHARING PHOTO KO WANI ABU DIRECT BAZAYAJE BA.MISALI IDAN KANA CIKIN GALLERY ZAKAYI SHARING PHOTO KA DANNA OPTION KASA YA SHARING IDA KA ZABO BAKANDAMIYA KA DANNAN ZATA MAIDOKA BAYA. DOLE SAI KA SHIGA A CIKIN MANHAJAR SANNAN ZAKAYI ZABARIN ABINDA KAKESON KA DORA YA SANYU
  • Hafsat Ibrahim Assalamu alaikum. Kakannin mu da iyayen mu marubuta, da yan uwa abokan aiki marubuta. Muna yiwa kowa fatan alkairi, da fatan kowa ya koma gida lafiya. Allah ya maimaita mana Amin.
  • Home of Qualitie Writer's association *MU GUDU TARE* 🤜💖🤛 ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._ https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo *[📝I.W.A📝]* _*Manzon Allah S.A.W yace "Babu sallah ga duk wadda tabar dugaduginta a bude*_ ```Fadar ubangiji kuwa itace👇🏻``` *وَيْلٌ للأَعْقَابِ مِنَ النَّار* *Bone ya tabbata ga dugadugai a cikin wuta* _Mata dayawa suna Wannan sakaci kuma mafi yawa daga cikin mata basu san wannan hadisin ba, Yanzu kinsani kiyi koƙarin gyara sallarki yar uwa ya kasance kin lulluɓe dukkan jikinki, koda kayanki sun lullube ƙafafuwanki Ki tuna cewa idan ki kayi ruku'i zanenki zai ɗago dugaduginki zasu bayyana don haka kisa tufafi wanda ya sauka kasa sosai da zai, iya lullube ko ina a cikin jikinki domin kyautata sallarki da kuma samun karbuwarta a wurin ubangiji._ *MU TSIRA TARE* By✍🏻Khausar Salis Usman.
  • Hamisu rabiu
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 1 photo

Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram