Mene ne cryptocurrencies?
Cryptocurrencies wasu kudade ne da ake cinikayya da su a yanar gizo. Kamfanoni daban-daban ne suka kirkiri na su, wadanda yawanci ana amfani ne da su domin sayyaya a wajen wadannan kamfanoni da suka kirkire su kawai. Su irin wa...
Wannan video shi ne na farko a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. Wannan video an koyar da yadda za ka sauke wannan manhajar a wayarka har izuwa fara amfan...
Wannan video shi ne na biyu a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda za a yi amfani da wasu daga cikin tools din Microsoft Wo...
Wannan video shi ne na uku (3) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda za a yi amafani da bullets da kuma numbering .
Wannan video shi ne na hudu (4) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda ake amfani da font colour da font sizea da kuma stri...
Wannan video shi ne na biyar (5) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda ake yin paragraphing (indent, text direction, text ...
Wannan video shi ne na shida (6) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an ci gaba ne da koyar da yadda ake yin paragraphing (line spacing, s...
Kansar mafitsara na daga cikin ire-iren kansa da su ka yawaita a cikin al’umma. Ita kansar mafitsara kamar yadda sunanta take ta na farawa ne daga cells din mafitsaran mutum. Mafitsara dai kamar yadda muka sani wani ma’aji ne a can kasan cikin...
Wannan zaure ne don yada da kuma tunawa da gagarumin gudumawar da shahararren malaminmu, marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya bayar lokacin rayuwarsa. Allah ya saka wa mallam da gidan Al jannah.