• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Mambobi
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • More
    • Kasuwa
      • Stores Home
      • Browse Stores
      • Browse Locations
      • Products Home
      • Browse Products
      • Products Pinboard
      • Categories
      • Browse Reviews
      • Wishlists
    • Sana'o'i
      • Browse Listings
    • Sanarwa
      • Bukukuwa Masu Zuwa
      • Past Events
  • Updates
  • About
  • Abokai(43)
  • Sautuka(41)

Updates

About

Organizational Information

  • Suna Dandalin Dr. Bukar Usman, OON
  • Nau'i Makaranta
  • Ranar Kirkirowa November 10, 2020
  • Takaitaccen Bayani Wannan shafi masoya Dr. Bukar Usman OON ne suka kirkire ta don yada rubuce-rubucensa da ya yi masu dimbin yawa a fagen adabi da ilimi.

Contact Address

  • Sunan Gari Kano
  • Karamar Hukuma Nasarawa
  • Jaha Kano
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A MATAR DA BA TA DA AURE, ZA TA IYA SANYA TURARE TA FITA UNGUWA? Tambaya: Assalam malam muna san karin bayani akansa turare gamata sufita, wani malami yace wadda ba matar aure ba zata iya sawa? Amsa: Wa'alaikum assalam, To 'yar'uwa ya HARAMTA ga mace Baliga ta sanya turare, ta fita unguwaa, saboda fadin Annabi S.A.W : "Duk matar da ta sanya turare, ta wuce ta wani majalisi, to ta zama mazinaciya, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito. A wani hadisin kuma yana cewa: "Duk matar da ta sanya turare, kar ta halarci sallar Isha tare da mu. Nassoshin da suka gabata suna haramta sanya turare ga mace balagaggiya idan za ta fita, kuma ba su bambance tsakanin matar aure ba da budurwa ko bazawara, wannan sai ya nuna gamewarsu ga dukkan mata wadanda sharia ta hau kansu, tun da ba'a samu abin da ya kebance wasu nau'i ba, sannan kuma an haramta sanya turaren ne: saboda yana kaiwa zuwa tada sha'awar Maza, wannan kuma baya bambanta tsakanin matar aure da wacce ba ta yi ba Amma za ta iya sanyawa ta zauna a gida mijinta ya ji kamshi, in ta yi hakan za ta samu lada, haka ma budurwa, za ta iya sanyawa a tsakanin 'yan'uwanta mata, ko gaban muharramanta wadanda ta san ba za su yi sha'awarta ba Allah ne mafi sani Amsawa: DR. JAMILU YUSUF ZAREWA 31/03/2016
  • Lawan Dalha Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
  • Jamilu Abdulrahman Pls let your son/daughter know his/her genotype before he/she says yes to that handsome guy or to that beautiful lady whom he/she wishes to spend the rest of his/her life with... Genotype & It's Appropriate Suitor: AA + AA = Excellent AA + AS = Good AA + SS = Fair AS + AS = Bad AS + SS = Very Bad SS + SS = Extremely Bad (In fact, don't try it) #SickleCellAwareness πŸ’‰BLOOD GROUP COMPATIBILITY πŸ’‰ What’s Your Type and how common is it? O+ 1 in 3 37.4% (Most common) A+ 1 in 3 35.7% B+ 1 in 12 8.5% AB+ 1 in 29 3.4% O- 1 in 15 6.6% A- 1 in 16 6.3% B- 1 in 67 1.5% AB- 1 in 167 .6% (Rarest) Compatible Blood Types O- can receive O- O+ can receive O+, O- A- can receive A-, O- A+ can receive A+, A-, O+, O- B- can receive B-, O- B+ can receive B+, B-, O+, O- AB- can receive AB-, B-, A-, O- AB+ can receive AB+, AB-, B+, B-, A+, A-, O+, O- This is an important msg which can save a life! A life could be saved.... : Your Blood group also speaks about you. πŸ…°οΈ(+) : Good leadership. πŸ…°οΈ(-) : Hardworking. πŸ…±οΈ(+) : Can Sacrifice for others and very ambitious, tolerance. πŸ…±οΈ(-) : Non flexible, Selfish & Sadistic. πŸ…ΎοΈ(+) : Born to help. πŸ…ΎοΈ(-) : Narrow minded. πŸ†Ž(+) : Very difficult to understand. πŸ†Ž(-) : Sharp & Intelligent. What is ur blood group ? Try....It....share the Fantastic information.. EFFECT OF WATER πŸ’ We Know Water is important but never knew about the Special Times one has to drink it.. !! Did you ??? πŸ’¦ Drinking Water at the Right Time ⏰ Maximizes its effectiveness on the Human Body; 1⃣ 1 Glass of Water after waking up - πŸ••β›… helps to activate internal organs.. 2⃣ 1 Glass of Water 30 Minutes πŸ•§ before a Meal - helps digestion.. 3⃣ 1 Glass of Water before taking a Bath 🚿 - helps lower your blood pressure. 4⃣ 1 Glass of Water before going to Bed - πŸ•™ avoids Stroke or Heart Attack. 'When someone shares something of value with you and you benefit from it, You have a moral obligation to share it with others too.' So..., DO yours!
  • Ummyter Abdallah Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjaminπŸ€ͺπŸ€ͺπŸ€ͺ
  • Hausa Quotes
  • Umar Nuhu Babangida Masoya
  • Muhammad Sulaiman
  • Ibrahim 2 effect Alhamdulillah
  • maryam Aliyu usman gaidam Allahu akbar, 2day is my birth day but I'm not celebrate it coz I'm now plus 1 and minus 1. May allah make my life strong and health to see next birth day again ameen.
  • Abubakar Haruna Master
Previous
Next

Sautuka

  • Wani Sarki da Matansa | Taskar Tatsuniyoyi 1 | Bukar Usman
    Posted December 10, 2020
    Ku latsa hoto don sauraron labarin wani sarki da matansa daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Wani Sarki da Matansa | Taskar Tatsuniyoyi 1 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      2. Wani Sarki da Matansa (12 plays)
    2. Wani Sarki da Matansa
    1 track
    12 plays  |  212 views
  • Marainiya | Taskar Tatsuniyoyi 1 | Bukar Usman
    Posted December 9, 2020
    Ku saurari labarin Marainiya daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Daya wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Marainiya | Taskar Tatsuniyoyi 1 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      1. Marainiya (26 plays)
    1. Marainiya
    1 track
    26 plays  |  223 views
  • Littafin Sandar Arziki | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 26
    Ku saurari littafin Sandar Arziki da Wasu Labarai daga Taskar Tatsuniyoyi Na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya rubuta.
    Littafin Sandar Arziki | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      1. Sandar Arziki (15 plays)
    • Add to my Playlist
      2. Makauniya da Danta (2 plays)
    • Add to my Playlist
      3. Makauniya da Danta 2 (0 plays)
    • Add to my Playlist
      4. Sarkin Makera 2 (1 play)
    • Add to my Playlist
      5. Yar Mowa da Mai Hakan Bera (0 plays)
    • Add to my Playlist
      6. Wata Mata da Aljani (0 plays)
    • Add to my Playlist
      7. Musare da Ho da Nego (2 plays)
    1. Sandar Arziki
    7 tracks
    20 plays  |  38 views
  • Musare da Ho da Nego | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 24
    Ku saurari labarin Musare da Ho da Nego daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Musare da Ho da Nego | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      7. Musare da Ho da Nego (8 plays)
    7. Musare da Ho da Nego
    1 track
    8 plays  |  36 views
  • Wata Mata da Aljani | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 22
    Ku saurari labarin Wata Mata da Aljani daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Wata Mata da Aljani | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      6. Wata Mata da Aljani (9 plays)
    6. Wata Mata da Aljani
    1 track
    9 plays  |  42 views
  • Yar Mowa da Mai Hakan Bera | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 19
    Ku saurari labarin Yar Mowa da Mai Hakan Bera daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Yar Mowa da Mai Hakan Bera | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      5. Yar Mowa da Mai Hakan Bera (2 plays)
    5. Yar Mowa da Mai Hakan Bera
    1 track
    2 plays  |  38 views
  • Sarkin Makera 2 | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 18
    Ku saurari labarin Sarkin Makera 2 da kuma labarin 'Yar Mowa da 'Yar Bora daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Sarkin Makera 2 | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      4. Sarkin Makera 2 (5 plays)
    4. Sarkin Makera 2
    1 track
    5 plays  |  38 views
  • Makauniya da Danta 2 | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 17
    Ku saurari labarin Makauniya da Danta 2 da kuma labarin Sarkin Makera da Dodo daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Makauniya da Danta 2 | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      3. Makauniya da Danta 2 (16 plays)
    3. Makauniya da Danta 2
    1 track
    16 plays  |  52 views
  • Makauniya da Danta | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 16
    Ku saurari labarin Makauniya da Danta daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Makauniya da Danta | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      2. Makauniya da Danta (1 play)
    2. Makauniya da Danta
    1 track
    1 play  |  39 views
  • Sandar Arziki | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Posted Feb 15
    Ku saurari labarin Sandar Arziki daga littafin Taskar Tatsuniyoyi na Biyar wanda Dr. Bukar Usman, OON ya wallafa.
    Sandar Arziki | Taskar Tatsuniyoyi 5 | Bukar Usman
    Pop-out Player
    • Add to my Playlist
      1. Sandar Arziki (8 plays)
    1. Sandar Arziki
    1 track
    8 plays  |  45 views
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About Us  -  Terms  -  Privacy  -  Advertise  -  Support  -  Stock Photos  -  Contact Us  -  Mobile Apps
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
Create New Content
  • Kasuwa
Add Link