Rashin barci na iya haifar da munanan illoli ga lafiyar jikinmu. Ga kadan daga cikin irin wadannan illoli.
1. Mantuwa da rashin fahimta
2. Dakushewar kwakwalwa
3. Rashin karfin jiki
4. Bacin rai
5. Hawan jini
6. Matsalolin zuciya
7. Ramar jiki
8. Kunburin Idanu
9. Tsufa da wuri
10. Raguwar garkuwar jiki
Was this article helpful?
YesNo