Al’adar mutuwa
Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar rayuwa ko amfanin wani abu.… Read More »Al’adar mutuwa
Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar rayuwa ko amfanin wani abu.… Read More »Al’adar mutuwa
Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuwa tana bayani ne… Read More »Gudummawa
Wannan kalma ta sulhu Balarabiya ce da ta shigo cikin harshen Hausa mai nufin samar da daidaito a tsakanin masu jayayya da juna a kan… Read More »Sulhu
Zumunci sananniyar kalma ce a al’ummar Hausawa. Tana da matsayi ne na aikatau wacce ke bayanin aikin da aka yi na sakamakon zumunta. Ita kuma… Read More »Zumunci
Kamar yadda bayanai suka nuna, abu ne mawuyaci a fadi lokacin da al’ummar Hausawa suka fara wasu daga cikin al’adunsu da dabi’unsu, domin abu ne… Read More »Asalin camfi
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma sukan kara da cewa, “Kyan… Read More »Al’adar haihuwa
Kaɓaki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima, wanda aka mulmula madurguji-madurguji aka kai gudummuwa gidan da ake aiwatar da hidimar walau biki… Read More »Kabaki
Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da ikon allahntaka don yin mugunta bisa wasu dalilai na son zuciya ta hanyar aiwatar da… Read More »Tsafi
Mutuwa ita ce dakatarwar dindindin na duk ayyukan halittu waɗanda ke ɗorewa , hakan na nuna ƙarshen rayuwar mutum ko dabba ko duk wani abu… Read More »Mutuwa
Dangantaka kalma ce da take nuna alaka dake tsakanin ‘yan’uwa ko wata al’umma ko kabila da ke zaune a wuri daya. Sannan yanayin zama kuma,… Read More »Dangantaka
Bikin Buɗar dawa biki ne da Hausawa suka daɗe suna aiwatarwa a sassa daban-daban na ƙasar Hausa. Bukin yana da sunaye daban-daban, wasu kan kira… Read More »Bikin budar dawa
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba za su iya yin hidimar… Read More »Auren sadaka
Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili ne ya sa da wuya… Read More »Maganin gargajiya
Wakokin baka kamar yadda sunansu ya nuna, su ne wakokin da aka yi da baki, abin nufi a nan shi ne, su dai wakokin baka… Read More »Wakokin baka
Kayan mata, hakin maye ko kayan da’a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau’in tsirrai, itace, ganyeyyaki, yayan itatuwa, bawon itace da… Read More »Kayan mata
You cannot copy content of this page