Skip to content

Physics

Boron

Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Boron sinadari ne da ake samu… Read More »Boron

Magnesium

Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adinai da sinadarai wato (periodic table). Sinadarin ƙarfe ne mai… Read More »Magnesium

Hydrogen

Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya kasance a wannan teburi ne… Read More »Hydrogen

Karatun physics

Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a turance ake ce physics, meaning nature and natural characteristics. Masana sun yi defining… Read More »Karatun physics

You cannot copy content of this page

×