Skip to content

Kimiyya

Zuciya

Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da a harshen Turanci ake kira Cardiac Muscle.… Read More »Zuciya

Kwakwalwa

Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Read More »Kwakwalwa

Kwayar hallita

Ƙwayar hallitar gado Kafin mu fara bayani akan (Genetics) gado yana da kyau mu fahimci cewa kafin kansa Genetic ɗin akwai kalmomi da suka kamaci… Read More »Kwayar hallita

Solar system

Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga cikin duniyoyin ita ce Ard da larabci,… Read More »Solar system

Ido

Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa da duk wani cigaban rayuwarsa.… Read More »Ido

POS

POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cinikayya. A matsayin kayan aiki mai mahimmanci ga kowane… Read More »POS

Karatun physics

Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a turance ake ce physics, meaning nature and natural characteristics. Masana sun yi defining… Read More »Karatun physics

You cannot copy content of this page