Skip to content

Biology

Mafitsara

Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya fita daga jiki ta cikin… Read More »Mafitsara

Karamin hanji

Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abinci. Abinci da abubuwan da… Read More »Karamin hanji

Fata

Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa har zuwa hawa… Read More »Fata

Bakteriya

Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantarsu, sai da taimakon na’urar… Read More »Bakteriya

Budurci

Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda ke nuna cewa budurwa ko… Read More »Budurci

Kwakwalwa

Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Read More »Kwakwalwa

Kwayar hallita

Ƙwayar hallitar gado Kafin mu fara bayani akan (Genetics) gado yana da kyau mu fahimci cewa kafin kansa Genetic ɗin akwai kalmomi da suka kamaci… Read More »Kwayar hallita

Ido

Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa da duk wani cigaban rayuwarsa.… Read More »Ido

You cannot copy content of this page

×