Skip to content

Littafi

Gandoki

  • Wallafawa:

Littafin Ganɗoki littafi ne na adabin Hausa na zamani da aka rubuta a ƙarshen shekarun 1920s zuwa farkon 1930s, kuma aka wallafa a 1934. Marubucin,… Ci gaba da karatu »Gandoki

Ruwan Bagaja

  • Wallafawa:

Labarin ”Ruwan Bagaja” labari ne daga cikin sanannu kuma shahararrun ayyukan adabin Hausa da suka bayar da gudunmawa wajen tabbatuwar rubutaccen adabi a shekaru da… Ci gaba da karatu »Ruwan Bagaja

Harry Potter

  • Wallafawa:

Harry Potter yana cikin jerin littatafai  guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga cikin littatafan da suka fi shahara… Ci gaba da karatu »Harry Potter

Uwar Gulma

  • Wallafawa:

Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne, wanda ya ƙunshi wasan kwaikwaiyo rubutacce. Littafin ya shahara a matakan ilimi daban-daban, kama daga kan makarantun firamare… Ci gaba da karatu »Uwar Gulma

Twilight Saga

  • Wallafawa:

Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a tsakanin shekarun 2005 zuwa 2008, littattafan sun… Ci gaba da karatu »Twilight Saga

You cannot copy content of this page

×