Skip to content

Adabi

Camfi

Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji wani abu, to, ya gaskata… Read More »Camfi

Gatse

Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima wajen nuna gwanintar iya magana da zance. Fasahar magana ce wacce ke bayyana saɓanin abin… Read More »Gatse

Gada

Gaɗa nau’in waƙa ce da ake gudanarwa yayin abin da ya shafi biki ko kuma ɗaukar amarya. Sai dai yanzu zamani ya sauya, an samu… Read More »Gada

Tumasanci

Tumasanci roƙo ne cikin sigar wayo da dabara, kuma abu ne wanda ake yi tun a shekarun baya har zuwa wannan lokacin da ake ciki.… Read More »Tumasanci

Kyauta

Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aiki ba,… Read More »Kyauta

Karin magana

Ma’anar karin Magana Farfesa dangambo a shekara ta alif (1984), da ya ce, “Karin magana dabara ce ta dunkule magana mai yawa a cikin zance… Read More »Karin magana

Marubuci

Marubuci Idan aka ce marubuci ana magana ne akan wani mutum na musamman, kuma mai gudanar da rayuwa ta musamman cike da gwagwarmaya tare da… Read More »Marubuci

Tatsuniya

Ma’anar tatsuniya Wani tsararren labari ne mai dan tsaho na hikima da nuna kwarewa da yakunshi wata shiryarwa da nuni zuwa ga halaye da ilimin… Read More »Tatsuniya

Ƙarangiya

Hikimar da ke cikin adabin baka, da irin yadda Hausawa ke amfani da ita wurin sarrafa harshen nasu abu ne mai matuƙar ban sha’awa da… Read More »Ƙarangiya

Sara

Hausawa na cewa, ‘Sarki goma, zamani goma.’ Haƙiƙa kowane zamani yana zuwa ne da irin nashi yayin ta hanyoyi iri daban-daban. Duba da cewa Hausawa… Read More »Sara

Tarken adabi

Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu ɗan waiwaye adon tafiya dangane da ma’anar adabi amma a taƙaice… Read More »Tarken adabi

Jigo

Kalmar jigo tana da ma’anoni guda biyu wato ma’ana ta lugga (literal meaning) da kuma wadda aka ba wani fannin ilimi isdilahi (technical meaning). Jigo… Read More »Jigo

You cannot copy content of this page

×