Skip to content

Cututtuka

Habo

Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa ba. Haɓo… Read More »Habo

Ciwon kai

Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga jinsi ko matsayin shekaru ba,… Read More »Ciwon kai

Kyandar biri

Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da ke fita daga jikin birrai.… Read More »Kyandar biri

Farfadiya

Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin na iya bambanta ta fuskar… Read More »Farfadiya

Zazzabin RVF

Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma yana shafar mutane. Sauro da… Read More »Zazzabin RVF

Cutar MERS

MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara gano cutar ne a kasar… Read More »Cutar MERS

Kwashiorkor

Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da ke da kwashiorkor suna da… Read More »Kwashiorkor

Karancin abinci

Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki ko rashin daidaituwa tsakanin sinadaran gina jiki da jikin ɗan’adam ke buƙatar aiki da su… Read More »Karancin abinci

Cutar Kyanda

Ƙyanda cuta ce da ke haifar da zazzaɓi da ƙuraje. Tana da saurin yaduwa kuma tana yaduwa ta iska lokacin da mai cutar kyanda ke… Read More »Cutar Kyanda

Cutar Zika

Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti da Aedes albopictus, wadanda ake… Read More »Cutar Zika

Sankarau

Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kashin baya suka yi… Read More »Sankarau

Kiba

Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million huɗu suna mutuwa sakamakon ciwon… Read More »Kiba

Ebola

Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko Cutar zazzaɓin jini ta Ebola… Read More »Ebola

Cutar kansa

Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar shi da ransa. Saboda gurɓatattun… Read More »Cutar kansa

Cutar sikila

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba) a jikinsa. Ma’ana dai ya… Read More »Cutar sikila

Hawan jini

Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga rayuwa wadda ya… Read More »Hawan jini

You cannot copy content of this page

×