Skip to content

Jamilu Abdulrahman

Dengue

Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamomin mura su ne alamomin dengue… Read More »Dengue

Talabijin

Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, kasancewar ana iya gani da… Read More »Talabijin

Ebola

Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko Cutar zazzaɓin jini ta Ebola… Read More »Ebola

Cutar Noma

Cutar Noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya kisa cikin ƙanƙanin… Read More »Cutar Noma

Duniyar Mars

Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniyarmu ta earth. Mars ita ce… Read More »Duniyar Mars

Girgizar kasa

Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske daga ƙundun ƙarƙashin ƙasa. Fitar… Read More »Girgizar kasa

Zaynab Alkali

Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da ta fara samun shahara a… Read More »Zaynab Alkali

Abubakar Imam

Aubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin Arewacin Nijeriya, Alhaji Abubakar Imam… Read More »Abubakar Imam

Sara

Hausawa na cewa, ‘Sarki goma, zamani goma.’ Haƙiƙa kowane zamani yana zuwa ne da irin nashi yayin ta hanyoyi iri daban-daban. Duba da cewa Hausawa… Read More »Sara

You cannot copy content of this page

×