Kimiya da fasaha
Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na abubuwa ingantattu. Kalmar “Kimiyya” asalin ta kalmar Larabci ce daga “Al-Keemiyya” kuma tana da ma’anoni… Read More »Kimiya da fasaha
Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na abubuwa ingantattu. Kalmar “Kimiyya” asalin ta kalmar Larabci ce daga “Al-Keemiyya” kuma tana da ma’anoni… Read More »Kimiya da fasaha
Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da aka shirya domin ya zama gimshiƙi ko dirka ga hallitar gangar jikin ɗan’adam. Kamar dai… Read More »Kwarangwal
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin bayanin shi ne hirar da aka… Read More »Mantuwa
Robot (Saƙago/Mutum-mutumi) Saƙago kalmar saƙago abu ne dake a buɗe ko kuma mu ce sannanen abu ne wanda duniya ta gama yarda cewa wani abu… Read More »Sakago (Robot)
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “electricity” wadda ita kuma asalin gundarin kalmar ta samu… Read More »Lantarki
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniyarmu ta earth. Mars ita ce… Read More »Duniyar Mars
Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske daga ƙundun ƙarƙashin ƙasa. Fitar… Read More »Girgizar kasa
Zafi yanayi ne daga cikin ire-iren yanayin da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da dama. A lokacin zafi mutane… Read More »Zafi
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne shekara biliyan 4 da miliyan… Read More »Rana
Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da a harshen Turanci ake kira Cardiac Muscle.… Read More »Zuciya
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Read More »Kwakwalwa
Tauraron ɗan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karɓar saƙo daga wani ɓangare na duniya zuwa wani ɓangare na… Read More »Tauraron dan’adam
Ƙwayar hallitar gado Kafin mu fara bayani akan (Genetics) gado yana da kyau mu fahimci cewa kafin kansa Genetic ɗin akwai kalmomi da suka kamaci… Read More »Kwayar halitta
Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga cikin duniyoyin ita ce Ard da larabci,… Read More »Falakin rana
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa da duk wani cigaban rayuwarsa.… Read More »Ido
POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cinikayya. A matsayin kayan aiki mai mahimmanci ga kowane… Read More »POS
Mece ce wayar hannu? Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin… Read More »Wayar hannu
You cannot copy content of this page