Hakuri a Musulunci
Matsayin hakuri a Musulunci kamar matsayin kai ne ga gangan jiki. Kuma babu imani ga wanda bai da hakuri. Kuma saboda matsayin hakuri Allah Ya… Ci gaba da karatu »Hakuri a Musulunci
Matsayin hakuri a Musulunci kamar matsayin kai ne ga gangan jiki. Kuma babu imani ga wanda bai da hakuri. Kuma saboda matsayin hakuri Allah Ya… Ci gaba da karatu »Hakuri a Musulunci
Ittikafi shi ne lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki. Ittikafi sunnah ne. Ba ya wajaba sai ga wanda ya yi bakance akansa. Dalilin haka… Ci gaba da karatu »Ittikafi
Kura-kuran masu azumi na da dama, wadanda ake bukatar duk mai azumi ya lura da su don inganta ibadarsa. Ga kura-kuran na kasa su kamar… Ci gaba da karatu »Kura-kuran masu azumi
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa, da wadanda suka biyo bayansu… Ci gaba da karatu »Abubuwan da ke karya azumi
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa, da wadanda suka biyo bayansu… Ci gaba da karatu »Falalar azumi
Azumin watan Ramadan na daga cikin ayyukan da Allah Ya wajabta wa bayinsa, kuma rukuni ne daga cikin rukunan Musulunci guda biyar, kamar yadda ya… Ci gaba da karatu »Azumin watan Ramadan
Layya ita ce abinda ake yankawa na dabbobin ni’ima (rakumi da shanu da rago da akuya) ranar idin babbar sallah, don neman kusanci ga Allah… Ci gaba da karatu »Layya
You cannot copy content of this page