Skip to content

Fasaha

Intanet

Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haɗe da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin zamani waɗanda ke sadarwa da juna ta… Read More »Intanet

Computer Vision

Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da fahimtar bayanai. Ya ƙunshi haɓaka… Read More »Computer Vision

WhatsApp

WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidiyo, da rarrabawa ko watsa… Read More »WhatsApp

Kalkuleta

Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don yin lissafi. Tana iya zuwa ta nau’i-nau’i daban-daban, ciki har da waɗanda za a riƙe… Read More »Kalkuleta

Lambar IMEI

Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa da kuma bayar rahoton ko an saci wayar, tabbatar da halaccinta lokacin saye ko sayarwa,… Read More »Lambar IMEI

5G Network

Fasahar ”5G” (Fifth Generation Network) na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana siffanta wannan zango da kasancewa mafi sauri da kwanciyar hankali fiye… Read More »5G Network

Sakago (Robot)

Robot (Saƙago/Mutum-mutumi) Saƙago kalmar saƙago abu ne dake a buɗe ko kuma mu ce sannanen abu ne wanda duniya ta gama yarda cewa wani abu… Read More »Sakago (Robot)

Wayar hannu

Mece ce wayar hannu? Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin… Read More »Wayar hannu

You cannot copy content of this page

×