Star Anise
Star anise, wani nau’in kayan Æ™amshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Star anise, wani nau’in kayan Æ™amshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman É—an Adam, ke shaÆ™ar iska mai É—auke da oxygen zuwa cikin jiki sannan…
Garkuwar jiki, wadda ake kira immune system a turance, shi ne tsarin halitta na musamman da ke kare jiki daga…
Doddoya ganye ne mai Æ™amshi da É—anÉ—ano na musamman, wanda aka fi sani da scent leaf a Turanci, yayin da…
Volvox wata Æ™aramar halitta ce mai rai daga cikin algae, wadda ke rayuwa a cikin ruwa mai tsafta, musamman a…
Kirfa na É—aya daga cikin tsoffin kayan Æ™amshi da É—anÉ—ano da É—an Adam ya fi sani kuma ya daÉ—e yana…
Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuÆ™ar muhimmanci a tsarin halittu. Ita ce…
Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia…
Algae wani rukuni ne mai faÉ—i na Æ™wayoyin halitta waÉ—anda ke gudanar da tsarin photosynthesis, wato suna amfani da hasken…
Protozoa wasu Æ™ananan halittu ne masu Æ™wayar halitta É—aya da ake kira da unicellular, waÉ—anda ke rayuwa a cikin ruwa…
Tsoka wani muhimmin É“angare ne na tsarin jikin É—an Adam da wasu halittu wanda yake da alhakin motsi, tsayuwa, numfashi,…
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran Æ™wayoyin halitta ne masu É—auke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin É—an Adam…
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da Æ™asa mai yashi, kamar arewacin Najeriya,…
Darbejiya itaciya ce wadda ake kira da neem a turance. A hausance ana kiran ta da darbejiya ko dalbejiya ko…
Tana, ko kuma worm a Turance, wata Æ™aramar halitta ce mai laushi, mara Æ™ashi, wadda ake É—auka a matsayin nau’in…
ÆŠawisu tsuntsu ne da ya shahara saboda kyawawan siffofinsa da kuma irin sautin kukansa mai É—aukar hankali. Ana iya samun…
Kaska Æ™ananan Æ™wari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni É—aya da…
ZoÉ“o, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka…
Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki,…
Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar É—an’adam…
Giginya É—aya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke…
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga Æ™wayar cuta mai…
Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin…
Dinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na…
Aku (Parrots) na cikin tsuntsaye dangin Psittaciformes. WaÉ—annan tsuntsaye sun shahara da wayo, ban dariya da kuma basira. Haka nan…
Itaciyar kaÉ—an ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci…
Aduwa na É—aya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran Æ™abilu a Afirka. Ana amfani…
Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuÆ™ar amfani ga lafiyar É—an Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya…
Gara na daga cikin nau’in Æ™wari waÉ—anda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin Æ™wari mafi naci da kuma É“arna…
Ilimin halittu reshe ne na kimiyya da ke nazarin halittu masu rai da muhallinsu. Wannan fanni na kimiyya yana da…
Bushiya wacce da harshen Turanci ake kira da (hedgehog), dabba ce Æ™arama mai gashi mai kaifi mai kama da Æ™ayoyi,…
Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki É—aya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar…
Zomo na É—aya daga cikin dabbobi masu Æ™anÆ™anta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin…
Tsarin jijiyoyi wani haÉ—aÉ—É—en tsari ne na matattarar jijiyoyi da Æ™wayoyin halitta masu É—aukar saÆ™o zuwa Æ™waÆ™walwa da kuma É—aukowa…
Gurjiya wacce a Turance ake kira da Bambara Groundnuts, a kimiyyance kuma ake mata lakabi da (Verdea (L.). Kodayake wani…
Mikiya É—aya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, waÉ—anda ba…
Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan…
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi…
Auduga É—aya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta Æ™unshi nau’i daban-daban, masu tsayi…
Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin…
Kabeji yana É—aya daga cikin waÉ—ansu nau’ikan abincin kayan lambu da ba sosai ake nazari a kansu ba. Ainihin kabeji…
Tafarnuwa É—aya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliaceae,…
Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada…
Tururuwa Æ™wari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da Æ™warewarsu ta fuskar sadarwa ta…
Kada na É—aya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane…
Goro É—an itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faÉ—in duniya musamman ma Afirka, ya…
Gero shi ne hatsi mafi daÉ—ewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida,…
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya.…
Rakumi yana É—aya daga cikin manyan dabbobi marasa Æ™aho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta…
ÆŠan tayi kalma ce da ake amfani da ita don bayyana mataki ko zango daga cikin rukunan matakan da rayuwar…
Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa wadda yawancin tantanin da ke cikin jiki ke samarwa. Tana…
Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopicum,” a kimiyyance. Ana…
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma…
Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar…
KuÉ“ewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. KuÉ“ewa ta samo asali ne…
Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya,…
Karas na É—aya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a Æ™asar Afghanistan a cikin…
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke…
Kashu, ko cashew a Turance, É—aya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, É—an…
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauÆ™in narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin…
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar canja launukan…
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu ke…
Gizo-gizo Æ™wari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waÉ—anda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da Antarctica.…
Dodon koÉ—i na É—aya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun É“urbushin halittun gastropods na farko tun daga…
Kwarkwata Æ™ananan Æ™wari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai…
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana…
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da Æ™afa 56), yayin…
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani…
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da Æ™aya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaÆ™ar…
Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waÉ—anda suke da tsarin zamantakewa irin na É—an’adam, akwai sarki akwai sarauniya, akwai…
ÆŠaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa…
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluÉ“e shi da tantanin É—anÉ—ano, yana da launin ruwan hoda da ake kira…
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, macizai, Æ™wari, da wasu…
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu…
Jini wani nau’in sinadarin Æ™wayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka.…
Ƙwayar halitta, wato cell a Turance, wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk…
Mafitsara wata gaÉ“a ce mai É—an zurfi, da ke miÆ™e a É“angaren Æ™asan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya…
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen Æ™asa na Æ™arshen ciki zuwa dubura, Æ™aramin sashen hanyar narkewar…
Fata wata gaÉ“a ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riÉ“i-riÉ“i ce…
Bakteriya wasu halittu ne masu Æ™wayar halitta guda É—aya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin…
Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da Æ™wari, wanda…
Kasana sun bayyana Æ™waÆ™walwar É—an’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaÉ—aya faÉ—in duniya. Duk…
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Ido É—aya ne daga cikin sassan cikin É—an’adam masu matuÆ™ar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa…
Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a…
Ayaba É—aya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da…
Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya a rayuwarmu…
You cannot copy content of this page