Skip to content

Kere-Kere

Camera

Kyamara wata na’ura ce da ake amfani da ita wurin ɗaukar hotuna da bidiyo, ko haska shirye-shiryen gidajen talabijin, ta hanyar amfani da wutar lantarki.… Read More »Camera

ATM

Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domin fitar da kuɗi. Haka… Read More »ATM

Talabijin

Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, kasancewar ana iya gani da… Read More »Talabijin

You cannot copy content of this page

×