Skip to content

Tarihi

Rukuni dake dauke da dubban maƙalun tarihi na mutane, abubuwa da kuma wurare

Iceland

Iceland ƙasa ce ta tsibiri da ke Arewacin turai, tana tsakanin tekun North Atlantic Ocean da kuma tekun Arctic Ocean.… 

Denmark

Denmark ƙasa ce da ke yankin arewacin turai, sannan tana daga cikin ƙasashen yankin Scandinavia musamman Norway da Sweden. Denmark… 

Ethiopia

Ethiopia, wadda a Hausa ake kira Habasha a wasu lokuta, tana daga cikin manyan ƙasashen Afirka ta fuskar tarihi, yawan… 

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt shi ne Usain St Leo Bolt, ɗan wasan guje-guje ne ɗan ƙasar Jamaica wanda ya yi… 

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, wanda aka fi sani da Bamanga Tukur, yana daga cikin fitattun ’yan Adamawa da suka yi… 

OpenAI

OpenAI wata cibiyar bincike da ƙera fasahar ƙirƙirarriyar basira ce da ke aiki wajen haɓaka tsarin AI da kuma samar… 

Madagascar

Madagascar ƙasa ce da ke cikin tekun Indiya, a gabashin gaɓar Afirka. Ita ce tsibiri mafi girma a Afirka, kuma… 

Burkina Faso

Burkina Faso ƙasa ce da ke cikin Yammacin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen yankin Sahel, wato faɗaɗɗen yankin da… 

Norway

Norway ƙasa ce da ke arewacin Turai, wadda ke cikin yankin Scandinavia. Tana da iyaka mai tsawo da bakin teku… 

Ranar Hausa

Harshe ba hanya ce ta sadarwa kawai ba. Harshe taska ce da al’umma ke adana tarihinta, al’adunta, tunaninta da hikimominta.… 

Uganda

Uganda ƙasa ce da take a Gabashin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da suke cikin yankin da ake kira… 

Cameroon

Cameroon, wadda ake kira Jamhuriyar Cameroon, ƙasa ce da take a yankin tsakiyar Afirka, kuma tana da muhimmiyar alaƙa da… 

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Faruk II, OON, shi ne Sarkin Katagum na goma sha biyu (12), kuma shugaban Masarautar Katagum,… 

Hukumar JAMB

Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin daidaita da kuma… 

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, mai ƙirƙire-ƙirƙire, kuma ɗaya daga cikin fitattun shugabannin kamfanonin fasaha na ƙarni na ashirin da… 

Equatorial Guinea

Equatorial Guinea ƙasa ce da ke yankin Afirka ta tsakiya, a gefen tekun Guinea. Ƙasar Equatorial Guinea ta ƙunshi sassa… 

Austria

Austria ƙasa ce da ke a tsakiyar Turai kuma tana daga cikin ƙasashen da ke da muhimmanci sosai a tarihin… 

Tarihi

Tarihi wani muhimmin fanni ne na ilimi da ke nazarin abubuwan da suka faru a baya, da yadda suka faru,… 

Chad

Kasar Chad ƙasa ce da take a tsakiyar nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen yankin Sahel da ke tsakanin… 

Ghana

Ghana ƙasa ce da take a yankin yammacin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da suka fi shahara wajen zaman… 

Angola

Angola ƙasa ce da take a yankin kudu maso yammacin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin manyan ƙasashe masu arzikin… 

Malawi

Malawi ƙasa ce da take a yankin kudu maso gabashin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da ba su… 

Burundi

Burundi ƙasa ce mai cin gashin kanta, wadda ke yankin da ake kira Great Lakes Region na gabashin Afirka. Wannan… 

Algeria

Ƙasar Algeria tana daga cikin manyan ƙasashe masu muhimmanci a nahiyar Afirka, musamman a yankin Arewacin Afirka inda take da… 

Andorra

Andorra ƙaramar ƙasa ce da take a nahiyar Turai, a cikin tsaunukan Pyrenees tsakanin ƙasashen Spain da Faransa. Duk da… 

Jamaica

Jamaica ƙasa ce a kan tsibiri da ke yankin Caribbean, wadda take da matsayi na musamman a tarihin duniya saboda… 

Albania

Albania ƙasa ce da ke kudu maso gabashin nahiyar Turai, a yankin Balkan Peninsula, wanda tun ƙarnoni da dama ya… 

Afghanistan

Afghanistan ƙasa ce da ke cikin yankin Tsakiya da Kudancin Asiya Asiya, wacce take da matsayi na musamman a tarihi… 

Maldives

Maldives ƙasa ce mai cike da tsibirai da ke cikin Tekun India, a yankin kudancin Asiya. Tana kudu maso yammacin… 

Nigeria

Najeriya, wacce aka fi sani da Federal Republic of Nigeria, tana ɗaya daga cikin manyan ƙasashen Afirka ta Yamma, kuma… 

Iran

Iran, wacce a da ake kira Persia a da, ƙasa ce mai matuƙar muhimmanci a yankin Gabas ta Tsakiya, kuma… 

Mojtaba Khamenei

Mojtaba Khamenei sabon jagoran addini kuma jagoran siyasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne wanda aka zaɓa a shekarar 2026… 

Murtala Muhammed

Cikakken sunan Murtala Muhammed shi ne Murtala Ramat Muhammed. Shi ɗan asalin Kano ne, kuma ɗaya daga cikin manyan ƙusoshi… 

Nelson Mandela

Idan aka ambaci sunan Nelson Mandela, ba a kallon sunan a matsayin suna daga jerin shuwagabannin siyasa na duniya kawai,… 

Venezuela

Venezuela ƙasa ce da ke arewacin nahiyar Latin America wadda tarihinta ya ƙunshi batutuwan arziki masu yawa, gwagwarmayar siyasa, da… 

Ibrahim Coomassie

Ibrahim Coomassie, shi ne babban da a wurin mahaifinsu, fitaccen malami, kuma dan kasuwa wato Malam Ahmadu Coomassie, wanda ya… 

Gambo Sawaba

Madubin mata a gwagwarmaya da siyasar Nigeria. An haifi Hajiya Gambo Sawaba a ranar Lahadi, 15 ga watan February na… 

Fela Kuti

Cikakken sunan Fela Kuti shi ne Olufela Olusegun Oludotun Ransome-Kuti. An haifi Fela a ranar Asabar 15-10-1938, a Abekuta ta… 

Kiki Mordi

Kiki Mordi wata matashiya, haziƙa, ‘yar gwagwarmaya, jajirtacciya wacce yanayin rayuwa ya mayar da ita jaruma, wacce kuma ta samu… 

Ibrahim Taiwo

An haifi Ibrahim Taiwo a shekarar 1940, a karamar hukumar Wushishi, ta jihar Niger da ke tarayyar Nigeria. (Bincikenmu bai… 

Donald Trump

Donald Trump ɗaya ne daga cikin shahararrun ‘yan kasuwa, jaruman talabijin, kuma shugabannin siyasa na Amurka a ƙarni na 21.… 

Greenland

Greenland babban tsibiri ne da ke arewacin duniya, yana tsakanin Tekun Atlantika da Tekun Arctic. Duk da kasancewar shi a… 

Kwame Nkrumah

Kwame Nkrumah ɗaya ne daga cikin manyan jagororin Afirka da suka fi tasiri a ƙarni na ashirin, musamman a fagen… 

Nicolás Maduro

Nicolás Maduro Moros ɗan siyasa ne a ƙasar Venezuela wanda ya shahara a duniya saboda jagorantar ƙasar cikin wani lokaci… 

Ellen Johnson Sirleaf

A tarihin siyasar Afirka, sunaye kalilan ne ke bayyana ma’anar jajircewa, hazaƙa, da juriya kamar sunan Ellen Johnson Sirleaf. Mace… 

Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi fitaccen malamin addinin Musulunci daga Najeriya, wanda ya shahara sosai a fannin tafsirin Alƙur’ani, wa’azi, karantar… 

Dharmendra Kewal

Dharmendra, wanda cikakken sunansa shi ne Dharmendra Kewal Krishan Deol, ɗaya ne daga cikin jarumai mafi shahara da tasiri a… 

Paul Biya

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a… 

Dakin karatu

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amfani… 

Manchester United

Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da ke Yammacin… 

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta… 

Israel

Israel, wacce aka fi ambato da Isra’ila a Hausance, ƙasa ce da ke a yankin Gabas ta Tsakiya wato Middle… 

Isah Pilot

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya.… 

Jibril Aminu

Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamnati wanda ya sadaukar da rayuwarsa… 

Cocin Katolika

Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin… 

Ahmad Bamba

An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a… 

Paparoma Leo

Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daɗe ana dako… 

Paparoma Francis

Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun daga lokacin… 

Herbert Macaulay

An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya… 

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da… 

Yakubu Gowon

An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar… 

Lookman Ademola

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyautar… 

You cannot copy content of this page

×