Nnamdi Azikiwe
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa…
Rukuni dake dauke da dubban maƙalun tarihi na mutane, abubuwa da kuma wurare
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa…
Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na…
Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najeriya wanda…
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Ya rayu…
Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya…
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan zamanin, a…
An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne…
Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma ƙwazo wajen aiki,…
An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya…
An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka…
Majalisar Dinkin Duniya wadda a Turance ake kira da United Nations, ko kuma a taƙaice (UN) ita ce babbar hukumar…
Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne da ke cikin…
An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke…
An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke cikin birnin Kano, a ranar 27 ga Satumba, 1958. Mahaifinsa…
Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris…
Bola Ahmed Tinubu na daga cikin fitattun ‘yan siyasa masu tasiri a tarihin Najeriya a wannan zamani. Ya shahara wajen…
An haife Sarki Sanusi na II a ranar 31 ga Yuli, 1961 ɗa ga Muhammad Aminu Sanusi da Saudatu Anduwa…
An haifi Dr. Goodluck Ebele Jonathan ranar 20 ga watan Nuwambar shekarar 1957 a garin Otueke na karamar hukumar Ogbia…
Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da…
An haifi Malam Aminu Kano ne a gidan Malamai a shekarar 1920. Ya kuma yi karatu a Kwalejin nan ta…
Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laƙabi da Daso, a…
Abubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin…
Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘Ɗan Ibro’ shahararren ɗan wasan barkwanci ne kuma jarumin fim ne…
Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, mai ƙwarewa ta fannoni…
Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne, ɗan siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf Maimata Sule, Ɗanmasanin…
An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano…
You cannot copy content of this page