Habo
Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa ba. Haɓo… Read More »Habo
Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa ba. Haɓo… Read More »Habo
Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga jinsi ko matsayin shekaru ba,… Read More »Ciwon kai
Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamomin mura su ne alamomin dengue… Read More »Dengue
Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da ke fita daga jikin birrai.… Read More »Kyandar biri
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin na iya bambanta ta fuskar… Read More »Farfadiya
Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma yana shafar mutane. Sauro da… Read More »Zazzabin RVF
MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara gano cutar ne a kasar… Read More »Cutar MERS
Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da ke aikin narkar da abinci. Pancreas wata gaɓa ce da ke cikin ciki. Tana taka… Read More »Fankiris (Pancreas)
Hepatitis wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar da ƙwayoyin cuta iri-iri da kuma wasu abubuwa waɗanda ke janyo matsaloli daban-daban, wani lokacin… Read More »Ciwon hanta (Hipatitis)
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da ke da kwashiorkor suna da… Read More »Kwashiorkor
Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki ko rashin daidaituwa tsakanin sinadaran gina jiki da jikin ɗan’adam ke buƙatar aiki da su… Read More »Karancin abinci
Ƙyanda cuta ce da ke haifar da zazzaɓi da ƙuraje. Tana da saurin yaduwa kuma tana yaduwa ta iska lokacin da mai cutar kyanda ke… Read More »Cutar Kyanda
Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo da zuƙar jinin ɗan’adam. Yawanci suna da launin ja da launin ruwan kasa, suna da… Read More »Kudin cizo
Fibrois wata tsoka ce da ke fito wa mace kan mahaifarta. Wani ƙiyasi ya nuna cewa, kaso 70 zuwa 80 na mata za su kamu… Read More »Fabrois
Tarin fuka (TB), cuta ce ta ƙwayar cutar da tarin fuka na Mycobacterium ke haifarwa wanda galibi tana shafar huhu amma kuma tana iya shafar… Read More »Tarin Fuka (TB)
Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti da Aedes albopictus, wadanda ake… Read More »Cutar Zika
Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kashin baya suka yi… Read More »Sankarau
Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million huɗu suna mutuwa sakamakon ciwon… Read More »Kiba
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko Cutar zazzaɓin jini ta Ebola… Read More »Ebola
Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da aka shirya domin ya zama gimshiƙi ko dirka ga hallitar gangar jikin ɗan’adam. Kamar dai… Read More »Kwarangwal
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke taimaka… Read More »Kuraje
Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu’amala musamman cikin… Read More »Hauka
Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaɗuwa a cikin iska – ake ɗauka wadda take ɓata fuska da sauran jiki,… Read More »Kuturta
Cutar Noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya kisa cikin ƙanƙanin… Read More »Cutar Noma
Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar shi da ransa. Saboda gurɓatattun… Read More »Cutar kansa
Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba) a jikinsa. Ma’ana dai ya… Read More »Cutar sikila
Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai ya kamu da wata… Read More »Kunne
Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar da sinadarin carbohydrates a cikin… Read More »Ciwon suga
Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a yi su da ƙashi kamar… Read More »Hakora
Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal infection duka suna nuni da abu ɗaya. Ciwon sanyi wasu ƙwayoyin cuta ne da ke… Read More »Ciwon sanyi
Cutar ‘Depression’ wato damuwa wata nau’i cuta ce da ke addabar ƙwaƙwalwa inda take sa wa mai cutar yawan baƙin ciki, ƙyamar aikata abin da… Read More »Cutar damuwa
Mene Ne Ciwon Mara? Hukumar Lafiya ta Burtaniya (NHS) ta ce ciwon mara abu ne da ya zama ruwan dare kuma wani ɓangare ne na… Read More »Ciwon mara
Ma’anar tazarar haihuwa Na nufin yin amfani da wasu hanyoyi don hana haɗuwar ƙwayayen haihuwar mace da na namiji, amma na wucin gadi ba na… Read More »Tazarar haihuwa
Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterranean, a abinci da kuma wasu… Read More »Man zaitun
Ciwon zuciya dai ciwo ne da ake wa lakabi da ciwon bugun zuci. Wannan ciwon na faruwa ne ya yin da jijiyoyin zuciya suka yi… Read More »Ciwon zuciya
Amfanin ayaba na da matukar yawa ga jikin bil’adama kula da abubuwan da ke dauke a cikinta. Masana sun bayyana ayaba a matsayin ‘ya’yan itace… Read More »Ayaba
Zuma wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantance kuma suka tabbatar da zakinsa bai da wata illa ga jiki… Read More »Zuma
Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga rayuwa wadda ya… Read More »Hawan jini
Zazzabin cizon sauro, wato malaria a Turance, cuta ce da take damun mutanen duniya, musamman mutanen Afrika, kuma wannan cuta tana ɗaya daga cikin cututtukan… Read More »Zazzabin cizon sauro
Rashin barci na iya haifar da munanan illoli ga lafiyar jikinmu. Ga kadan daga cikin irin wadannan illoli. 1. Mantuwa da rashin fahimta 2. Dakushewar… Read More »Rashin barci
Akwai abubuwa da dama da ke haifar da warin hammata, musamman ma lokacin zafi. Yawan sanya kaya matsatsu ko kuma kaya sau biyu a lokacin… Read More »Warin hammata
You cannot copy content of this page