Skip to content

Addini

Takutaha

Bikin Takutaha na daga cikin bukukuwan da ake gudanarwa a wasu biranen Hausawa, musamman a jihar Kano, arewa maso yammacin Najeriya. Ana gudanar da shi… Read More »Takutaha

Maulidi

Maulidi ya kasance ɗaya daga cikin manyan bukukuwa da Musulmi ke gudanarwa a duniya domin tunawa da haihuwar Annabi Muhammadu (SAW). Duk da kasancewar akwai… Read More »Maulidi

Takaba

Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A Musulunci, an shimfiɗa takaba bisa… Read More »Takaba

Baki’a

Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duniya. Ana mata inkiya da Baƙi’ul Gharƙad, ko kuma… Read More »Baki’a

Sallar idi

Sallar idi sunna ce mai karfi a kan kowanne namiji baligi da mai hankali, ba matafiyi ba, kuma abar so ce bisa yara maza da… Read More »Sallar idi

Falalar hakuri

Bismillahir Rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki daya.… Read More »Falalar hakuri

Falalar azumi

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa, da wadanda suka biyo bayansu… Read More »Falalar azumi

Layya

Layya ita ce abinda ake yankawa na dabbobin ni’ima (rakumi da shanu da rago da akuya) ranar idin babbar sallah, don neman kusanci ga Allah… Read More »Layya

You cannot copy content of this page

×