Selenium
Selenium sinadari ne mai muhimmanci sosai a fannin ilimin kimiyya, masana’antu, da lafiyar ɗan Adam. Alamarsa ita ce Se, kuma…
Ilimin sinadarai, wanda ake kira chemistry a Turance, wani babban bangare ne na kimiyya dake nazarin sinadarai.
Selenium sinadari ne mai muhimmanci sosai a fannin ilimin kimiyya, masana’antu, da lafiyar ɗan Adam. Alamarsa ita ce Se, kuma…
Bromine wani sinadari ne mai guba, mai launin ruwan dorawa ko jaja-jaja, wanda ke kasancewa a matsayin ruwa a yanayin…
Hormones su ne sinadarai na musamman da jikin ɗan Adam ke samarwa domin isar da saƙonni daga wasu sassan jiki…
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne rage…
Germanium sinadari ne mai lambar atomic 32 da kuma alamar Ge, sannan yana cikin rukunin metalloids. Yana da siffofin sinadarai…
Arsenic sinadari ne da ke da lambar atom 33 kuma alamar kimiyyarsa ita ce As. Yana daga cikin rukunin sinadaran…
Zirconium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Zr da lambar atomic 40 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin transition…
Gallium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ga da lambar atomic 31 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin post-transition…
Taba-taba, ko kuma tattaba a hausance, wadda masana kimiyya ke kira Vernonia ambigua, tsiro ce daga dangin Asteraceae. Da ingilishi…
Nickel wani sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin transition metals a jadawalin sinadarai. Yana da alamar Ni da…
Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition…
Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana…
Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da lambar…
Beryllium sinadari ne na ƙarfe mai lamba 4 a jadawalin sinadarai, mai alamar Be. Shi ne ƙaramin ƙarfe daga cikin…
Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals) a cikin jadawalin sinadarai (Periodic Table). Yana ɗauke da lambar…
Cobalt wani sinadari ne a rukunin transition metals a jadawalin sinadarai, mai lamba ta atom 27 da kuma yana da…
Vanadium sinadari ne da ke rukunin ƙarafa masu canjawa, yana da alama ko tambarin V, tare da lambar atomic 23…
Chromium wani sinadarin ƙarfe ne mai canjawa (transition metal) mai alamar sinadari ta Cr da lambar atomic 24 a bisa…
Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannoni da suka…
Ilimin sinadarai, wato chemistry a Turance, wani reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittun sinadarai (chemical substances), tsarinsu…
Jadawali sinadarai, ko periodic table a Turance, wani tsarin kimiyya ne da ake amfani da shi wajen tsarawa da nuna…
Argon na ɗaya daga cikin sinadarai da ke wanzuwa a sigar iskar gas, kuma muhimmi ne cikin sinadarai masu daraja.…
Aluminum abu ne da ke kewaye da mu, kama daga abubuwan amfanin yau da kullun kamar gwangwanaye masu laushi na…
Sinadarin neon, yana da alama Ne, sinadarin iskar gas ce mai kyau da ke da launi marar wari a ƙarƙashin…
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki…
Zinare wani muhimmin sinadari ne daga sinadaran ƙasa. Yana daga cikin ƙarafa masu matuƙar daraja wanda ake amfani da shi…
Silicon wani sinadari ne na metalloid (mai kama da sinadarin ƙarfe amma ba ƙarfen ba ne) mai lambar sinadarai ta…
Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu…
Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adinai da sinadarai wato (periodic…
Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke…
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin “Oleum”. Ma’ana…
You cannot copy content of this page