Skip to content

Kimiyyar Lissafi

Kimiyyar lissafi, wato physics a Turance, na daga cikin manyan bangarori na kimiyya dake nazarin duniyar dan’adam.

Iodine

Iodine wani sinadarin mineral ne mai mahimmanci wanda jiki ba ya iya samarwa don haka dole ne a samo shi… 

Helium

Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi… 

Sodium

Sodium sinadari ne mai lambar  atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a darajar ma’aunin… 

Boron

Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Boron… 

Hydrogen

Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya… 

You cannot copy content of this page

×