Skip to content

Wurare

Venezuela

Venezuela ƙasa ce da ke arewacin nahiyar Latin America wadda tarihinta ya ƙunshi batutuwan arziki masu yawa, gwagwarmayar siyasa, da… 

Greenland

Greenland babban tsibiri ne da ke arewacin duniya, yana tsakanin Tekun Atlantika da Tekun Arctic. Duk da kasancewar shi a… 

Pamir Plateau

Pamir Plateau, wanda aka fi sani da “Rumfar Duniya”, yana ɗaya daga cikin manyan yankuna masu tsawo a doron ƙasa.… 

Dakin karatu

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amfani… 

Baki’a

Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duniya. Ana mata inkiya… 

Isra’ila

Isra’ila ƙasa ce da ke a yankin Gabas ta Tsakiya wato (Middle East), a kan iyakar Asiya da Turai. Tana… 

Bramall Lane

Bramall Lane ɗaya ne daga cikin tsoffin filayen wasan ƙwallon ƙafa a duniya, tana da daɗɗen tarihi tun daga shekarun… 

Vatican

Vatican ita ce ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya. Wannan ƙasa ko kuma birni na Vatican ya kasance wani yanki ne… 

Cocin Katolika

Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin… 

You cannot copy content of this page

×