Skip to content

Yanayi

Zaizayar kasa

Zaizayar ƙasa wata alama ce da ke nuna motsawar ƙasa daga wurinta na asali zuwa wani wuri daban. Saboda tasirin wasu muhimman abubuwa da suke… Read More »Zaizayar kasa

Bakan gizo

Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hadari ya fara haduwa… Read More »Bakan gizo

Yanayin Sanyi

Sanyi wani yanayi ne mai armashi da kuma samar da nutsuwa ga ɗan’adam. Sai dai a wurin wasu yanayi ne mai matuƙa wuyar sha’ani. Ta… Read More »Yanayin Sanyi

Damina

Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni. A wasu sassan na Afrika… Read More »Damina

You cannot copy content of this page

×