Game Da Mu
An ƙirƙiri Bakandamiya ne don tattara da kuma taskace bayanai da bincike a fannoni ilimi da rayuwa cikin harshen Hausa.
Taska ce da masu bincike – ɗalibai, yan jarida, malamai da sauran masana – ke tinƙaho da ita don samun ingantattun bayanai daga ƙwararru.
Kuna iya sanya email naku a wannan fam don samun saƙon sabbin maƙalu a duk lokacin da muka ɗora.
Don sanin yadda muke karba ko buga maƙalu, ku karranta waɗannan sharuɗɗoɗi.
Ku ziyarci shafukan ƙa’idojin amfani da taskar da na bayanan tsaron sirri don ƙarin bayani. Kana, kuna iya aiko mana da saƙo kai-tsaye don wasu tambayoyin.
Muna godiya da ziyararku.
